@nnagga26: Bidi a gidan hauka 💥💥💥

Usman abdullahi
Usman abdullahi
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 04 October 2026 06:36:04 GMT
25478
1294
245
119

Music

Download

Comments

waliyassadiq
Waliy Assadiq :
Wallahi da Gaske Bidi,a tana Haukata Mutum.
2026-10-04 17:18:05
51
user8440578437993
naalhaji :
marasa lafiya gida da asubiti Allah ya basu lafiya.
2026-10-04 16:28:23
44
dawud.fallata
Dawud Fallata :
Allah yabaka lafiya kan ba dadi zaifara doke doke
2026-10-04 16:48:45
14
userahamadgarba
Ahamad Garba pato :
to arzai mune yan giya mune yan caca mune yan luwadi to daurawa shuganmu ne kuma kamana karya dan haka Allah yabi mana hakkin mu Allah y isa
2026-10-05 09:07:52
11
falaludish
Falalu dish2 :
biyu dasafe biyu yamma
2026-10-04 21:17:38
11
usmannura39
Usman Nura Fodeeyo :
Dan Allah a wacce tashar YouTube wannan yake sakin Comedy dinnan dab Allah
2026-10-04 22:21:44
9
bashir.ibrahim.mu1
✨✨✨ IT'S PROW DAN HAJEEYA✨✨✨ :
marasa lafiya na gida da asibiti Allah yabasu lafiya
2026-10-05 10:56:48
4
kabiru.hamza80
Kabiru Hamza :
kubashi maganinsa.
2026-10-04 21:15:57
7
user7312918853
Muhammad Ahmad :
oga yasha kwaya
2026-10-04 19:40:26
8
user160961749
Muhammad Musa :
biyu da safe 2 biyu da rana 2 biyu daddare 2 Allah ya bada lafiya
2026-10-06 21:40:41
5
magumathimaticss
magumathimaticss :
inason shiga tijjaniya Amma ni wiwine banason Sha
2026-10-05 17:57:57
5
ummar.house.of.sh
UMMAR house of shoe & Abaya :
wallahi hassada masifacee allah kah stare manah zuciya
2026-10-05 13:49:18
3
splash.store6
Splash Store :
arzai yazare
2026-10-04 15:21:06
5
yusufaliyukankia92
yusufaliyukankia92 :
wannan tsoho Allah ya baka lafiya
2026-10-08 07:58:23
1
muttaqa.inuwa0
Muttaqa Inuwa :
hauka hauka
2026-10-06 05:12:09
2
abubakarmuhammed383
algone :
Allah ya gaanarda kai baba
2026-10-06 07:26:35
2
kabirsfulani
Kabir Hassan Kayauki :
Antsufa ba Hankali
2026-10-05 14:57:32
1
ibrahimelkanemi
ibrahim :
su waye malan naku da sukace hakan
2026-10-05 17:58:57
1
snoosy24
ABUABDOLLAH :
biyu da safe biyu da rana biyu da dare
2026-10-06 10:06:52
3
hamza.shittu7
Hamza shittu :
lafiya kuwa.....?
2026-10-04 21:30:01
2
hassanabubakaryan
Yantabau0001 :
please ina son Fili 100 by 100
2026-10-06 21:55:32
1
abuhaidar6726
Abu haidar✅🇳🇬 :
mai girma Aminu kano yana magana
2026-10-05 07:50:44
3
salisuharuna616
salisu haruna :
uku da safe uku da rana uku da daddare allah ya kawo sauki.
2026-10-07 20:55:09
1
yonguruntum
young gurntum :
Allah kayi mana kyawawan karshe 😭😭
2026-10-07 20:09:51
1
m.iyal.ibrahim.sh
M iyal Ibrahim shagali :
kai malan kuka bashi ya sha
2026-10-05 06:51:08
3
To see more videos from user @nnagga26, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About