@baban_fouad: Allah ka mana tsari da Bidi’a❌ #dariqatutijjaniyya#tijjaniyyaworldwide#viralvideo#foryourpage#sunnah✅

Baban Fou’ad-AMV
Baban Fou’ad-AMV
Open In TikTok:
Region: NE
Sunday 04 October 2026 08:59:39 GMT
90644
9194
528
1823

Music

Download

Comments

aishaumar33930
Aisha_Dauda_AMV :
Allah ya tsaremu da aikata shirka
2026-10-04 15:59:47
116
gamboescort
GAMBO ESCORT :
Allah ka tsaida dugadugan mu akan sunnar manzon Allah SAW
2026-10-04 16:21:33
67
ayubasenior1
ayubaabdulkadir26 :
WLH IDAN NATUNA NI DAN IZALA NE SAINAJI DADI[Pray]
2026-10-04 20:41:49
20
hmaikumbo
HAJAR TA ALPHA CHARLES BORNO :
Yayinda na tuna Allah ya yimin ni imar sunnah na kanji dadi Kamar babu gobe
2026-10-04 22:39:44
6
pharooq090
pharooq🦅090 :
Allah kada ka jarabcemu da Kiran wani bayan ka ya rahaman🤲
2026-10-04 13:16:19
46
yakubuyusuf21
Yakubu Yusuf21🇳🇬🇳🇪🇮🇹 :
Allah karabamu da shirka wallahi da nayi shirka gwara nayi hauka nayi yawo tsirara
2026-10-04 17:16:35
12
khalifa_22_
يوسف غرب👑🩶🤍 :
Allah ka tabbatar damu Akan Sunnah ka tsaremu daga aikata shirka 🤍🤲🏽
2026-10-04 18:31:41
16
haruna8526
SiToU :
Sunnah[Heart eyes][Heart eyes][Heart eyes][Heart eyes]
2026-10-04 19:10:39
0
11mlmyaqubishaq
YAKUBU ISHAQ :
allah yasa mudace
2026-10-04 20:23:27
0
meunguwaj
young eldeey :
Allah katsaremu da sharrin masu sharri
2026-10-04 16:13:59
10
realmuazzam18
REAL MU'AZZAM🙏✨🇳🇬to🇪🇬 :
Wai mutum ya bata amma bare tsaya iya kanshiba sai ya qara jawo wasu 🤔🤔🤔 kai Allah wadaran BIDI’AH da abin dake kawo ta ya kuma fahimtar damu gsky y kuma bamu ikon binta🤲🤲🤲
2026-10-04 20:46:45
5
ikrambaby02
safna Muhammad :
bidi'a balaice subhanallah
2026-10-04 16:12:33
12
umaribrahim1406
Umar Ibrahim :
wlh bid a masiface
2026-10-04 21:31:13
0
apple.malan.kamaw
MR KAMAWA YOUNG GUY K.N.T :
Allahu Akbar sunnah sak izzala forever and ever izzala no going back 🥰
2026-10-04 22:52:35
0
isimi.stylish
Masaud Umar :
Allah yasa mudace
2026-10-04 21:41:04
0
faroukufarouku817
Farouku :
sunna inchaallha
2026-10-04 21:10:33
0
abba.yahaya366
abba yahaya gwamma bunkure :
innalillahi wa inna ilaihiraji un allah karabamu da bidia
2026-10-04 14:01:27
9
imranaadam3
IMRAN SHUWARIN :
KAIY AHLUSSUNNAH YACE ALHAMDULILLAH
2026-10-04 15:29:07
9
ikrambaby02
safna Muhammad :
dik wanda yasan Allah yahuta
2026-10-04 16:12:45
5
fatimustapha78
fatimustapha78 :
Sunnah sak
2026-10-04 14:04:36
5
hamzaabdoulaziz56
Hamza_abdoulaziz :
allah ya rayamubakan alqur,ani da sunnah
2026-10-04 15:52:02
6
fatimrewyev786
Fatima Dalhatu ❤️💖🤍💚🔐786 :
Allahu Akbar 🥰🥰🥰🥰
2026-10-04 16:23:49
7
musilmiano
MUSILMIANO ⚽🥇 :
toh ai alokacin musan yana nan kuma annabin Allah ne
2026-10-04 17:35:10
5
lajawa20k13
Abu sadiq!!!! :
jazakallahu khairan Allah kaimana tsari da sharri Yan Bidi,a
2026-10-04 16:08:45
7
naseer585553
Dr naseer Omar Alhasan kt :
𝙰𝚕𝚕𝚊𝚑𝚞𝚖𝚖𝚊 𝚜𝚊𝚕𝚕𝚒 𝚊𝚕𝚊𝚊 𝚖𝚞𝚑𝚊𝚖𝚖𝚊𝚍 𝚠𝚊 𝚊𝚕𝚊𝚊 𝚊𝚊𝚕𝚒 𝚖𝚞𝚑𝚊𝚖𝚖𝚊𝚍 𝚔𝚊𝚖𝚊𝚜𝚊𝚕𝚕𝚊𝚒𝚝𝚊 𝚊𝚕𝚊𝚊 𝚒𝚋𝚛𝚊𝚊𝚑𝚒𝚖 𝚠𝚊 𝚊𝚕𝚊𝚊 𝚊𝚊𝚕𝚒 𝚒𝚋𝚛𝚊𝚑𝚒𝚖 𝚋𝚒𝚕 𝚊𝚕𝚊𝚖𝚒𝚗𝚊 𝚒𝚗𝚗𝚊𝚔𝚊𝚑𝚊𝚖𝚒𝚍𝚞𝚕 𝚖𝚊𝚓𝚎𝚎𝚍
2026-10-04 15:21:25
14
To see more videos from user @baban_fouad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About