Waya kula da tajallin da shehu yayi a video nan tuba muke wllh
2026-10-04 21:25:50
2
nagaban Dr idris dutsen tanshi :
naji dadin xuwan ai wallahi
2026-10-04 16:38:53
2
musa abdullahi musa :
ALLAH YA KARA BADIRA, AMMA DAN ALLAH A DAINA SANYA HOTON RAKUMI A MATSAYI SHEHU, WAN NAN HOTON YAYI KYAU KUMA YA BADA MA'ANA SOSAI.
ALLAH YA KARA NASIRA