@avdoolmaje: Dubban al'umma musamman mata ne suka yi maraba da Mataimakin Shugaban ƙasa Sanata Kashim Shettima a filin wasa na Muhammadu Dikko (Karakanda), inda zai ƙaddamar da shirin taimakon mata "Nigerian For Women Programme" a jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin Gwamna Malam Dikko Radda , wanda gwamnatin jihar Katsina hadin guiwa bankin duniya suka samar. #katsina #malamabdulmaje #malamdikkoradda #shettima #kashim
Malam Abdul Maje
Region: NG
Sunday 04 October 2026 12:30:41 GMT
Music
Download
Comments
Shamsu mani :
2026-10-04 15:22:52
1
king galadima :
Falle daya ce
2026-10-04 14:38:23
0
Alhaji :
2026-10-04 14:18:47
0
abuweezy18 :
2026-10-04 14:30:47
0
musa salisu :
😳 mata mata hmm matan nan na bani tsoro wlhy
2026-10-04 16:11:30
0
khalipa malan :
2026-10-04 13:36:48
0
Dan gwoggo mlf :
2026-10-04 13:35:09
0
Aminu Gambo :
Falle daya ce insha Allah 🤲
2026-10-04 13:49:02
0
Usyy Safana :
🥰🥰🥰🥰🥰
Falle Biyuche ✌️
2026-10-04 15:19:27
0
usaini A. R.T kankiya :
dikko must go
2026-10-04 13:43:39
0
IBC SPORTS :
falle 1
2026-10-04 15:00:05
0
ismailidris :
Kai Mata
2026-10-04 14:04:17
0
Hassan Lawal :
babu wanda yadamu dasu
2026-10-04 14:40:34
0
M.Faisal123 :
Wlh akwai marasa tunani a duniya
2026-10-04 13:46:04
1
tasiujibia001 :
Allah ya isa
2026-10-04 13:33:47
0
rulwan murtala bature :
ML
2026-10-04 12:49:47
0
Umar Salisu :
TINUBU MUST GO INSHA ALLAHU
2026-10-04 14:00:38
0
khalipa malan :
Allah ya isa
2026-10-04 13:36:04
0
sanusi sahalu212 :
hhhhh
2026-10-04 13:18:10
0
NAH💝ANNABI💝NE💝 :
allah yasa mudace domin annabi muhammad s a w mlm abdul mj
2026-10-04 16:27:48
0
USEEY 💞 :
2026-10-04 13:29:31
0
domeee :
Katsina kunyi Asara wlhy
2026-10-04 15:10:16
0
umar lawal xhaka :
falle daya ce
2026-10-04 15:17:04
0
Dangi :
Allah wadaren naka yalalace
2026-10-04 15:30:11
0
Garkuwa_luxury_🛍️ :
2026-10-04 15:36:21
0
To see more videos from user @avdoolmaje, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.