Edd means expected day of delivery, suma hasashe sukace bawae sunce tabbas shine bh tunda basu ne Allah bh, akwae yaron da 6 months aka haifeshi ya rayu kuma akwae wanda 10months aka haifeshi kuma ya rayu, amman saboda wata tara yfi yawa shiyasa suke lissafi da wata tara
2026-10-04 19:39:28
7
zainab abdullahi :
Allah Kara lfy Malam abinda muketafana da mutane kenan daga samun cikina zuwa yakai wata tara wlh nayi scan sau 8 sbd cikina yazo min dafari dazubar jini shine dukbayan sati biyu sai ammin scan wlh baitaba nuna add na ranadayaba sbd Duka wlh sbd Saida yaragemin sati hudu Yadda takardun add suka nuna Allah abintaorone wlh
2026-10-04 21:30:51
1
Aliyu Garba :
wannan gaskiya ne tsakanin scan da haihuwar mata ta awa takwas Amma edd ya nuna akwai kwana ashirin da shida a gaba. Allah shine me yin abinda yaso a lokacin da yake so.
2026-10-04 16:48:47
7
A,ish@123 :
ma sha Allah 🥰
2026-10-04 19:26:08
2
Antymugee kayan mata :
Muna alfahari dakai wlh[Heartwarming]
2026-10-04 17:38:51
3
Zainab Salis :
Allah yakarawa mallam lfy
2026-10-04 18:52:26
3
zeeeamandelight :
Baba
2026-10-04 16:08:28
3
Yusuf Abdullahi :
dr dan cikina wata tara da qana hudu mizan yi afani dashi wajan samun saukin haihuwa
2026-10-04 18:06:33
1
housseini :
🥰🥰🥰
2026-10-04 15:41:06
2
0552997284 :
🥰🥰🥰
2026-10-04 18:11:04
2
شفيع ابراهيم :
🥰🥰🥰
2026-10-04 16:06:44
2
Yusuf Ahmad :
❤️
2026-10-04 16:50:28
1
abdourahama :
🤲🤲🤲
2026-10-04 21:07:55
1
To see more videos from user @dr_salihannur, please go to the Tikwm
homepage.