@hon.usman.danmusa: Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima shima ya jijjige da Omologo😂 Katsina ta Dikko ce @sophy_a_china🇨🇳 @ABBANCY RADDAH 🇳🇬 🇮🇳 @Aishatulhumairah @🦚𝐌𝐀𝐑𝐃𝐄𝐄𝟒𝟏𝟎🦚 @Isah Miqdad @Arc Saleem Ahmad @Dr. Aminu Tsauri @SA Student Matters @deeboy.ng #raddaisworking #foryoupage #kashimshettima002

S.A Media to Governor Radda.
S.A Media to Governor Radda.
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 04 October 2026 16:46:58 GMT
48073
4617
82
202

Music

Download

Comments

saddiq221111
💫Son of Emirate💫 :
4+4 my governor 🥰
2026-10-04 23:43:54
0
najerm10
Najam :
Nice Year Kamar yanzu sun zama Tsaffin shuwagabanni Insha Allah
2026-10-04 18:47:18
5
bishiraminu430347
Bishir Aminu Matazu :
innalillahi wa'inna Ilaihi raji'un 😭😭😭 wai nan sune shuwagabanni mu
2026-10-04 18:23:44
3
ummakulthum575
Umma Kulthum :
bani na halicci mutum nan ba amma na tsane shi wlh
2026-10-04 21:22:32
2
yakubwvjavg
baban Aisha :
duk wanda yayarda nageria tana annun yan nanaye yayi min like
2026-10-05 04:09:39
1
king_abnalgy_studios
✈️ÁVÌÂTÓR🌀 :
Neman Kudi Da wahala malam 🤣🤣🤣🤣
2026-10-05 00:58:51
0
d.harithinternational
D.Harith International :
wakar nan dai da alama Tinubu ya wuce saita zama taken Naija😂
2026-10-04 22:48:07
0
mustapha.ado.ydk
mustapha Ado ydk :
tinubu must go
2026-10-05 06:57:35
0
ibrahim39272
Ibrahim :
Allah yasakamana
2026-10-05 05:50:56
0
gara.n16
Siradji D'H'T :
doli Nigeria ta rikice ace wannan sune shuwagabanin al'umma
2026-10-04 22:43:46
0
abdallahsani636
Abdallah :
Hmmmmmmmm
2026-10-05 04:35:51
0
zaibab215
Zainab beby :
2026-10-04 22:06:44
0
rucky678
rucky678 :
masha'allah
2026-10-05 04:24:04
0
ibrahimrabe11
ibrahimrabemsh :
allah ya bamu shuganni nagari
2026-10-05 01:24:26
0
alh.bashir.halliru
Alh Bashir Halliru :
2026-10-05 06:46:25
0
cash.morney.001
CASH MORNEY 001 :
bamayi
2026-10-04 23:14:01
0
sanata_kt
Sanata_kt :
omologo omologo
2026-10-04 18:20:54
0
nanzir_dan_hadjya
NANZIR_DAN_HADJYA🔹227 :
2026-10-04 23:59:28
0
shamsumani02
Shamsu mani :
2026-10-04 21:58:47
0
muhammadsalisukaska
Muhammad salisu :
iya campaign din su kenan omo logo. babu wani abu fadi.gaskiya akwai damuwa. Allah ya isar mu yan Katsina
2026-10-04 21:16:07
0
realyusufmisa
Real Yusuf m isa :
masha Allah
2026-10-05 05:01:49
0
zaibab215
Zainab beby :
bamayi kuma in sha Allah sai kunfadi kasa
2026-10-04 22:06:06
0
abdussalam22nd1
Abdul Best choice cosmetics 🏦 :
Meyasa sojojin Nigeria basu taba yin mistake sun sako borm ba A irin wannan taran 🥺 sai dai kasuwa ko makaranta ko wajan mauludi 🤔
2026-10-04 21:42:02
0
uyakubu035
Umar Yakubu :
Allah ya kyauta
2026-10-04 21:33:07
0
shamsu.menemain
SHAMSU MENEMAIN :
@SHAMSU MENEMAIN:Allah ubangiji yasa apc tafadi sama har kasa amen
2026-10-04 18:27:28
0
To see more videos from user @hon.usman.danmusa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About