Kaga wannan yanzu yanzu na siyo ta amma wlh ba abin da zai hanani sha sai dai in mutuwa nayi na fada maka gaskiya kenan
2026-10-04 19:44:04
7
Mubarak Muktar :
Munga Wanda Ba'asha
saura Wanda Zamusha ko ??
2026-10-04 21:47:49
5
idriss :
I like your explanation
2026-10-04 19:27:11
4
Yusuf Umar868 :
this is fake news 🤣🤣🤣
2026-10-04 19:45:32
1
abdullazeezmuazu :
hakane doctor
2026-10-04 21:10:28
0
uluherbes :
ya Allah yasaka
2026-10-04 17:34:08
3
MUZAMMIl A SHARIF :
Ina dá tambaya nono fa wanda fulani suke siyarwa a kwarya???????
2026-10-04 18:18:53
2
Magungunan Musulunci :
Allah yakara basira
2026-10-04 17:59:46
1
adamujmec3u :
saw🥰
2026-10-04 19:21:30
2
Mustaphalawal :
gwara musa na awakin gidan mu kenan?
2026-10-05 01:07:28
2
Imfa :
slm Doctor,zanyima wata nasiha akan misalin daka bada a janibin ma'iki saw. Akan kyauta kalamin ko misali akan janabin sa saw,ba'acewa Yana "Bata lokaci".
2026-10-04 22:39:31
2
saniyunus238 :
Sallallahu Alaihi wasallam
2026-10-04 20:00:13
2
isaasaballah :
🥰🥰🥰🥰👍
2026-10-04 19:05:47
3
user6157360382688 :
1111
2026-10-04 18:39:30
2
user3383783585062 :
zaiyu muba jaririn 8 months
2026-10-04 22:20:38
0
mhiz hauzy 🥰❤️ :
Ya Allah yasaka
2026-10-04 17:36:57
1
Sadiq Yahuza :
Jazakallah Bi khair
2026-10-04 19:55:57
1
Mony i boy🦍🦍 :
Allah ya saka da alkairi
2026-10-04 17:34:27
2
🫧~Ñõõŕ💎 :
Allah ya kara basira da daukaka 👏
2026-10-04 18:07:50
2
Umar AA global :
wlh nidai na dadeda faita haka
2026-10-04 19:50:24
1
💫𝒜𝒵𝐵 𝐸𝓂𝓅𝒾𝓇𝑒💫 :
Wannan haka yake
2026-10-04 19:30:59
1
Dan Hajiya :
Allah ya saka da alkari yakar kaifin tunani dakuma basira
2026-10-04 17:45:44
2
To see more videos from user @nature.heal.herba5, please go to the Tikwm
homepage.