aini bazan taba shiga irin challenge dinnan ba Dan wlh ni saurayina kunyata ni zaiyi
2026-10-04 22:38:58
142
maidawa33 :
biyun farko susake lale samarinsu ba aikinyi sauran kuche alhamdulillah
2026-10-05 06:42:46
87
🥰Azzahra🥰 :
Count me out
2026-10-05 08:59:02
1
Ummukulthum🌸 :
Me yakaini shiga irin wanga challenge din 😂🥺
2026-10-04 22:59:37
40
Lovina❤️ :
Me and my friends can’t do this
2026-10-05 10:16:29
17
Cmrd Saif🧐 :
So how far
2026-10-05 08:12:24
1
ZAI-FAH FOODS :
Matan aure sunyi ba wadda aka kira 😂
2026-10-05 07:20:27
13
SB :
you get luck your boyfriend is an hardworking man
2026-10-05 08:09:33
18
Zee manya :
Wlh Kona challenge nashiga Akan saurayina Sai naci 😂
2026-10-05 06:28:59
13
Miji Nagari🥰 :
Wanda bai kira din nan ba mu Rijalu muna alfahari dakai
2026-10-05 09:29:50
10
Amieerah🌸 :
Sannu masooooo 🤣🤣
2026-10-05 10:35:58
4
Ummul-collection🥰💄👘👗🕶️👜 :
🤣🤣🤣🤣So cute 🤣🤣
2026-10-05 10:53:59
1
THE SAADA :
Wallahi nasan bazai kiraniba yaranmu ukune zai kirani ya Riga ya ajiyeni agidansa ai saiya gadaman kira
2026-10-05 09:46:12
8
hairatuddeen :
Wallahi innine yau akwai rigima 😂😂😂
2026-10-05 10:29:06
9
🥰🖇️🔐 :
Is on another call wayah yake 😂🤷🏻♀️da wata shiyasa bai kiraba 😂😂😂🥺💔😅
2026-10-05 11:32:11
5
Dallatu😍 :
kutumelesi Aradu Kun Kai yan.. 😅
2026-10-05 11:53:14
2
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Wlhi ba kaffara inde bawai ina busy bah aiki ya rikeni ba beb dina inde zasuyi wannam challenge din da kawayen ta baxan bata kunya ba ni xan fara kiranta ko daxuma saida tayaba dani akan hakan wlhi.🙏😁
2026-10-04 23:48:21
5
🦋Deejarth Autah🦋🫂 :
Nima nasan baza’a kirani bha konayi wannan game din 😂😂
2026-10-04 22:04:39
5
ALKAWARI AUTOMOBILE 🎨 :
idan kuka ga ba'a kira ba an yi busy ne ba wai rashin soyayya bane wani busy ďin idan aka shiga haushi ake ji idan aka ga kira budurwa a madadin farin ciki
2026-10-04 22:15:33
13
AhmadMaryam :
Ban gane on another call ba?🤣🤣
2026-10-05 02:22:53
14
🦋Haleematuh🦋✨ :
nifah Allah ya sani ba zan iya wannan game din ba saboda nasa baza'a Kiraniba haka kawai inji kunya ina dalili 🤧😂
2026-10-05 07:52:50
12
Nazlah :
hahaha
2026-10-05 08:22:40
1
M A Techie :
wallahi baya kusa ne shi yasa
2026-10-05 08:50:47
1
To see more videos from user @deejerhmooh, please go to the Tikwm
homepage.