wllh iya me ruhin soyayyar manzon Allah s a w kadaine zeji abinda sukeji Kuma ya fahimta ya Rasulullahi s a w 😭🙏
2026-10-05 00:48:58
214
Dan Madrid🇳🇬 :
Masoyin Shugaba Ne Kawai Zai Gane 🥺
2026-10-05 05:14:59
109
A b k mai lokaci 001 :
masoyan mazan Allah kumin like[Crying][Crying][Crying] [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming][Pray][Pray]
2026-10-05 17:22:47
1
UsmanYunusa :
Taron mashaya
2026-10-05 05:41:39
52
abu ammar :
kowa da salon neman kudinshi
2026-10-05 04:30:46
56
Lailaty♥️🌹💯 :
Chan na hango wani yana hamma🥹
2026-10-05 04:55:23
45
realyasirabdullahi :
wallahi manzon Allah yana gurin nan
2026-10-05 08:53:12
26
umar sani ✂️🧵🪡👕 :
Mijin Khadijah Angon Aisha
Abban Fatimatu
Kakan Hassan da Hussaini
Muhammadu Rasulullah🥰🥰
2026-10-05 10:04:27
33
ASM FURNITURE KANO :
Allah yasa ku gane cewa Annabi (SAW) ba haka ake nuna sonshi ba
2026-10-05 08:35:54
22
ABBAN SHEHU💫 :
sai me Ruhin Soyayya kadai zai gane Yanayin🥹
2026-10-05 00:39:15
30
Amina Mukhtar Abdullahi :
masoyin manzon Allah ne kadai zai gane hakan
2026-10-05 07:12:19
25
Dan-Ummee :
Allah ya qara soyaya
2026-10-05 07:09:48
4
nura taurii :
neman kudi dawahala
2026-10-04 21:24:31
13
El~jabeery01 :
s a w[Red heart][Red heart]
2026-10-04 21:11:46
2
deeja sarauta ben :
Allah yakarawa annabi daraja
2026-10-04 21:50:08
13
saminu m kanye :
s. a. w. s. a. w
2026-10-04 20:22:16
3
@hon batuluwazir1i :
SAW SAW
2026-10-04 21:37:23
5
one five15 :
sallallahu alaihi wasallam ❤️
2026-10-04 21:25:39
7
mdss na annabee❤️❤️🙏 :
allah yabarmu da annabee Muhammadu sallallahu alaihi wasallam ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-10-05 19:40:50
8
BEEN MALEEK :
Ba haka bane San annabi bah wlh San annabi shine riko da abin dayaxo dashi kuma kaguji abin da yai Hani dashi Amma ba kamewaba Idan da hakane San shi to wlh da sahabbai mutuwa xasunayi
2026-10-05 20:25:31
6
MRS JAMILU🫀🫀🫀 :
jama a annabi Muhammad annabi Muhammad nace annabi Muhammad S A W jama a😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-05 12:04:50
25
M-MADU😎🚛 💪 :
wato mutanen Nan Yan duniya ne alaji[Tears of joy]
2026-10-04 21:42:42
43
hntclothingtextile :
Daga cikin alama ta soyayyar manzon Allah shine koyi da dabi’un manzon rahama Allah ya bamu ikon koyi da sunnar ma aiki
2026-10-05 05:26:11
5
To see more videos from user @muhsin_nurun_nabi, please go to the Tikwm
homepage.