ni nafara Dan harnaci 5 gudanawa akeso inqara[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-05 21:46:34
2
Nasir TK :
kai yar yarace wlh
2026-10-05 23:31:48
1
Abban ~>Afif..🤪 :
innaci goma nawakenna..
2026-10-05 20:29:31
1
aliman :
wlh ko a 1 million senaci
2026-10-05 23:03:58
1
N'deen_hore_001 :
kwana nawa zanyi inaci, Kuma danye ko dafaffu?
2026-10-05 11:58:26
23
Hauwa'u Yusuf :
wllh ko million dubu ne baxan iya ci ba
2026-10-05 08:11:24
16
prahbas fan's :
nawane in ancient kashi
2026-10-05 00:16:31
7
Hauwa'u Muhammad Bello :
yo ai ni ba sisi ma naci 😂 Huma ai wlh ranan na ydine ma kyankyaso yafi sai Dari 🥹 na dawo daga school na gaji Kuma lecturer ya mana unexpected test Ina ta jin haushi kawai inashiga gida na samu ba kowa ga yinwa sai na daura farar taliya na dakko manja zan soya kawai sai naga Ashe ma akwai soyayye a kwanonda muke soya Mai ko manja Humm sai naga alamun soyayye ne ma ga albasa ma duk sun soyu sun Kone Kawai sai na mayar da shi wuta ya Kara narkewa na zuba na fara ci wlh sai da na Kai karshen plate kawai naga Ashe duk wannan soyayyun albasar da na Gani na dinga ci Ina ta Kara yaki Ashe kananun kyankyasai ne 😭 ai sai amai har washe gari Amai nake 🥺
2026-10-05 16:58:20
8
hausa to the world 🌎🇳🇬🌍🌎 :
dafaffu ko danyu ko soyayyu ?
2026-10-05 10:44:09
9
,sadiq💔 :
kwano nawa za a ci
2026-10-04 23:27:49
12
m shuaib :
saboda na daina cindimame har abada
2026-10-06 09:14:53
2
Usman danjuma :
zan,iyaci akawo
2026-10-04 23:01:24
8
elyas FX :
ni zanci jaba ma
2026-10-05 15:09:48
5
Al Hassan Husaini :
indan naci kashi nawa za a bani
2026-10-06 06:41:15
1
Amira Jamilu :
Aini har bera danye Zanzibar
2026-10-06 05:53:00
1
sir usman abba :
Ko lahira bakidarabo🥰🥰🥰
2026-10-05 02:24:07
7
jafara.hkeem :
yanina
2026-10-04 23:36:52
2
shuaibu :
meraizanhade daruwa
2026-10-05 21:14:28
1
Aliyu_umar :
gasashene ko soyayye?
2026-10-06 06:30:20
1
Hassan Ibrahim kano 🇳🇬🇳🇪 :
Ni a kyuta ma zanci😳🥰
2026-10-05 20:13:53
1
Malians Abirkiche :
A soyamin na 2 week
2026-10-05 18:21:22
1
Safiyanu Nuhu :
Aban dubu goma
2026-10-05 18:44:43
1
Auwal s.d🇳🇬♥️🇩🇿 :
wllh akan 1 million sainachi
2026-10-05 20:28:09
1
To see more videos from user @real.taj4, please go to the Tikwm
homepage.