Ae duk Wanda y ke hidima wa masoya manzon Allah bashi b talauci har a lahira ma in sha Allah
2026-10-05 07:11:50
70
Mrs musa 3376 :
Dan Allah yaushe za,ayi ??
2026-10-05 20:48:56
1
Sayyadi Bello Musa :
Allah kayimuna arziki muyi manzon Allah hidimmah dasu
2026-10-05 09:04:09
16
Mubarak eljasawi :
Wae dan Allah ni kadae nake kaunar mutumin nan?
2026-10-05 17:57:26
17
📿Aliyu Batijjane📿 :
Tirkashi 🤔 Aiki sai Manya
Allah Ya Qara lpy da wadata Alfarmar ANNABI MUHAMMADUﷺ 🤲❤️
2026-10-05 00:25:48
13
NURA NAIRA 👈 :
Allah yabamu kudi lafiya dai-dai gwargwado muyiwa Annabi Muhammad s.a.w hidima 🤲🤲🤲
2026-10-05 07:59:09
8
𝔸𝕄𝕀ℕ𝔸𝕋𝕆𝕌✨❤ :
Dan Allah mushala dayiwa Annabi saw Salati
2026-10-05 06:00:58
13
ALHAJI S,GOJE🙏 :
Kuma fa qilah gezner ce ko
2026-10-05 06:07:00
6
Oyar 💰 :
Karya nerh
2026-10-09 14:00:57
0
Mai Albarkah :
Abin farinciki Hidimar Annabi SAW Allah yasa lada Amizani
2026-10-04 23:07:00
7
yusufmagaji :
Acigaba da yima Annabi Salati🥰
2026-10-05 20:58:46
3
Rumaisalawal440 :
shehu yabamu albarkacin ku
2026-10-06 05:57:34
1
Mamuda mayi :
beautiful gaskiya neh
2026-10-05 22:50:04
1
sayyada sa'adatu suleja :
ayya mu mata me mukayine,anata barinmu abaya,komi maza komi maza,amma baa mgnrmu komu ba masoya manzon Allah saw bane,banga namu ankon ba,kun san shugaba yace adaina ware mata acikin aikin alkhairi fa🥰🥰🥰