Allah sarki yau akarani da masoyiyata💔😭😭😭😭Wlh yanzu haka zuchiyata tapasa takeyi Wlh babu yadda na iya neh💔🔥an shiga sakanina da wanda nakeso wanda na saba jin muryanta kafin na kwanta barchi wanda in banji muryanta bah bana iya barchi ita che macenda da in na wuni banyi magana da ita bah ji nake kaman shekara kun saba da junan mu Amma kaddara ta rabamu sai kuka takeyi 😭😭😭😭Allah yasa na iya chin jarabawan nan in zuchiyata ta buga Kuma Na mutu kuche mata ina sonta sosai zan mutu da soyayyar Ta💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔
2026-10-06 22:21:44
0
GEH-GEH :
Ban san ya Zan fara yin barchi bah dan allah ku tayani da addua zuchiyata zata iya bugawa💔💔💔💔
2026-10-06 22:23:12
0
GEH-GEH :
Yau burinsu ya chika sun rabani da ita💔💔💔💔💔💔💔
2026-10-06 22:22:26
0
Ahmed :
🥰🥰🥰
2026-10-26 18:59:34
0
dan Small🤘🤘🤘 :
😳😳😳
2026-10-27 16:11:12
0
To see more videos from user @alamin.diaries, please go to the Tikwm
homepage.