@alanwaka: TA’aziyyar Mahaifiyata Allah ya sa ta huta Allah ya jikan magabatanmu bakidaya#arewa #arewa__tiktok #hausawanmu #masoyasarki #viralsoon

Aminu Ladan Abubakar
Aminu Ladan Abubakar
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 06:23:07 GMT
48069
7525
126
124

Music

Download

Comments

alanwaka
Aminu Ladan Abubakar :
Gaskiya na ji dadi matuka da addu'ar da na ji an yi mana bakiɗaya Allah ya gafarta mana bakiɗaya da walidanmu
2026-10-05 13:06:58
23
real_ameenoo_masu_ne
محمد أمين ثامن عمر :
ameen thumma ameen 🙏
2026-10-05 09:51:55
1
ameena300
malamar mutanen :
ya Rabbi kajikan inna Allah yasa tana aljanna
2026-10-05 07:50:57
11
khadijakh917
Khadija_26jan :
laka yafe wa iyayenmu allah ka musu tukwici da gidan aljanna ka fita allah ka ci da su abincin gidan aljanna allah ka shayar dasu ruwan shan gidan alj
2026-10-05 07:34:38
3
abdoulwahhab001
chaleepher :
Allah yayi mata rahama
2026-10-05 12:16:08
1
nuru2306971011431
@nuruddeen ubale :
Allah yamata rahama
2026-10-05 10:07:25
2
idkatsina1
Ibrahim Dahiru katsina :
Allah ya karawa iyayenmu lafiya🤲😭
2026-10-05 10:41:54
2
gidality2
Abdulrahman yahaya :
Allah ubangiji ya jiqan Iyayanmu yasa Aljannah fiddausi makoma a agaresu, in tamu zaxo Allah yasa mucika da imani
2026-10-05 13:36:44
1
khalidahamad47
Ƙhâlëèɗ☪️ :
dan Allah sunan wakarnan
2026-10-05 10:22:09
2
nazirusalisu423
MANLADAN 🌿🌿🌿 :
Allah ya jaddada rahamarsa agareta
2026-10-05 06:35:12
1
dankurma84
DANKURMA💍💍⌚⌚ :
Ameen yah Allah 🤲
2026-10-05 10:24:16
2
poet_tonga
Hausa Poet :
Allah ya jikanta
2026-10-05 07:14:46
1
comrdsalihu
comrdsalihu :
Allah yayimata rahama
2026-10-05 07:34:56
1
aminu_dabo
AMINU DABO✊✊ :
Allah yakiqan magabatanmu🤲🤲🤲
2026-10-05 06:27:02
2
mai_turawaproduction
Anasco mai_turawa_🎥 :
Allah ya Gafarwa mama🥲
2026-10-05 07:02:14
0
basarakeey8
𝐁𝐀𝐒𝐀𝐑𝐀𝐊𝐄𝐄𝐘_𝐒𝐇𝐎𝐓 :
Ameen ya hayyu ya qayyum 🥹🤲
2026-10-05 08:33:04
1
his.choice093
Salmah’s collections :
Allah y mata rahama
2026-10-05 09:59:08
2
hafsats_tasty_cuisine
Hafsat Naseer :
Allah yasa ta huta
2026-10-05 07:13:47
1
kawuhalalmisau
@kawuhalalmisau :
Allahummagafirlaha wa rahamha🤲
2026-10-05 06:44:48
1
abuhisham503
Abu Hisham :
Allah ya jaddada rahma gareta amin
2026-10-05 07:09:03
1
muazzahmuh
Mu'azzam muhamud :
Amin DR.ALA
2026-10-05 13:01:47
1
abubakarck1
🌠🕶🌠 :
Ameen yah Hayyu ya Qayyum🙏
2026-10-05 19:02:52
0
mrlastking5252
Mr last king 👑 :
Allah ubangiji ya jikan ta da rahma yasa tana cikin aljannah
2026-10-05 19:02:11
0
sirsadeeek0
Sir Sadeeq :
Allah ya jikan hajiya da rahama wlh wannan wakar tana sani kuka 🙏
2026-10-05 17:21:43
0
asain_official
Usaini shehu :
Ameen ya Allah
2026-10-05 18:53:42
0
To see more videos from user @alanwaka, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About