@manirfaisal: WAJIBINE JAMI’IN TSARO YA BAKA ABINCI. VDM (Very Dark Man) ACTED WITHIN THE BOUNDARIES OF LAW. I’ll later speak about VDM and Pastors. #fyp #arewa__tiktok #relatable #trendingvideo #creatorsearchinsights

Manir Faisal Esq
Manir Faisal Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 07:48:17 GMT
58563
13679
298
270

Music

Download

Comments

abusad167
Abuirfan :
Does the government provide those things for the police or civil defence
2026-10-05 08:32:45
26
still__moh
Still____moh,, :
Dan Allah medokatace akan masu yiwamutane prank na tsoratarwa🙏
2026-10-05 08:07:59
14
kamilu_iliya_sp
Kamilu SP :
yallabai yanada kyau a tunatarwa da IG wanga doka domin mu qananun ƴan sandan dake kan counter wajen kula da masu laifi ba'a bamu kuɗin ciyarda masu laifi shin yaya za'ayi kenan tunda muma ba kuɗin garemu ba?
2026-10-05 08:44:23
12
yarima544
MUSA S A YARIMA :
Nigeria bazata gyaru ba
2026-10-05 10:59:08
4
skamba001
skamba🔥🫡 :
To sai dai Idan salary na zan yi amfani da shi wajen ciyar da suspect.
2026-10-05 13:01:04
3
bnababakr070
Bn Ababakr :
Police officers who routinely demand payment from complainants for opening files😁
2026-10-05 13:13:10
0
yaqoubarderm
Yaqoub Arderm :
wannan kana magana Akan masu rayuwa Abuja ne mu a society mu idan kace xakayi hakan kaema zasuyi punishing nka
2026-10-05 08:38:27
7
nusyynullan
nusyynullan :
Aslm alaikm.Barr please a mna bayani Akan masu NO REFUND.
2026-10-05 08:16:27
8
sagacious_10
$AGACIOUS :
wallahi if you do not give they will not go anywhere
2026-10-06 07:31:42
0
abusalma0001
abusalma0001 :
Allah yasaka maka da alkairi barista 😍😍
2026-10-05 08:23:56
7
abrawayau
Abdullahi bello rawayau :
Muna amfanar sakonninka sosai Allah yakara daukaka
2026-10-05 07:55:47
10
abu_abdurrahman001
Abu_Abdurrahman :
Wallahi Yansanda suna yin haka, komai cewa za su yi kai za ka biya, tun daga kudin mai har kudin abinci
2026-10-06 16:35:52
3
abdulhamidmusar79
it's hameed jr :
ubangiji ya yafe ya kara mana ikon tuba da kyakyawa zuciya
2026-10-05 08:07:35
7
zinda.boss
Zinda Boss :
toh oga ai idan Baka bada zasu bata ma case
2026-10-10 15:03:07
1
musaadnanu
M Adnann :
Allah ya saka da alkairi Barister 🙏
2026-10-05 11:14:04
1
alajiofficer0
alaji=Officer01🐘 :
saidai in da salary na zan ciyar da suspect wlh .man motar Kuma gvt bata bayar WA wlh
2026-10-10 09:05:10
1
abubakarawaisu1
abubakarawaisu545 :
Kar amanta ayiwa Annabi salati🙏🙏
2026-10-07 20:45:01
1
muhammadsuleiman1356
msaeed Maiduguri :
allah yasaka da alkhairi
2026-10-05 07:58:50
4
dayyebbbenabubakar
muhamaddayyab :
e
2026-10-05 22:06:43
1
rumaisaab
Rumaisa ab 👸 :
Tabb
2026-10-05 19:44:30
1
abdullahi_dan_abdu
𝑨𝒃𝒅𝒂𝒍𝒍𝒂𝒉✦ :
hmm malam a Nigeria mukefa
2026-10-16 09:04:59
1
user321277624568
M,NAS🇳🇬🇳🇬 :
kana magana dss ko efcc mutun nawa dss suke kamawa ka taba ganin dss sun kama barawo ko wanda sukeyi fada da zunansu ka taba ganin dss ya kama talaka
2026-10-05 10:36:30
1
a_a_gongola
A. A. gongola :
ai gaskiya DSS da EFCC suna da martaba a idon jama'a sosai. Kuma babu abunda ya jawo musu haka se yin aikinsu bisa qa'ida daidai gwargwado.
2026-10-06 10:39:28
2
king.yakeen
Abdulyakin🥰 :
Barista dan Allah kataimaka kayiman bayani akan wannan,wani customer yazo shagona yayi sayayya bayan yatafi sai yadawo yaceman wai ya manta da wayarshi nikuma banga wayarshi sai yaje ya dokoman police,police suka rufene kwana biyu daga baya police din yace wallahi sai nabiya wancan wayarshi kuma haka akayi saida nabiya wayar
2026-10-05 08:05:41
4
medicalsocio
Usman hamisu :
Masha Allah
2026-10-05 07:53:39
2
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About