@abbas.m.khairan: Allah kasa mudaina karya dan bata wasu#viralvideo

abbas.m.khairan
abbas.m.khairan
Open In TikTok:
Region: DE
Monday 05 October 2026 09:13:39 GMT
7941
2399
196
233

Music

Download

Comments

ahmadadamu06
ahmadadamu06 :
Allah yasa mudace
2026-10-05 15:41:11
1
junaiiidullah1990
Junaiiidullah mai Madrid :
wlh nima na kasance mai yi masu irin wannan kallon kafin Allah ya sanar dani Ina neman gafarar ku masoya Annabi Muhammad saww 🤲🙏🙏🙏🙏😭😭😭😭😭
2026-10-05 15:12:11
33
haedhar112
Doctor aka@ :
Allah y bi masu haqqinsu
2026-10-06 10:44:53
2
mr.hayat27
💫mrhayat27💫 :
wllh Nima haka sai da kadiyar yakin Iran da America sannan nagane cewa wlllh ancutar da mu Amma muna neman gafarar su
2026-10-06 07:20:48
3
ibrahim.umar88
Ibrahim Umar :
Allah zai saka masu duk wanda yayi masu sharri
2026-10-05 09:21:36
14
ly.hdrr0
@ÆlîYÛ Hæîdærr⛎ :
wallahi Kuma hakane
2026-10-05 20:11:54
3
bilyaminu3282
Bilya baban zahra :
Allah yasakamaka da alkairi dan uwana
2026-10-05 14:21:41
10
muhammadsaminu10
Muhammad Muhammad :
Allah yakara maka fahimta
2026-10-05 12:39:07
7
jawadkabir15
Jawadkabir15 :
sannu sannu daii muje xuwa
2026-10-05 09:54:52
8
mrabshehoo22
Mr Ab 🤑🤑 :
wallahi bro zuciyaka tana dakyau.allah ya kara basira
2026-10-05 10:17:51
5
zadexngltd
Zadexngltd :
ALLAH SWT yasadaka da Sayyida Fatima AS 😍😍😍
2026-10-05 17:09:27
6
sarauta_bin_umar
huzaifa umar :
dole malam nai following naka
2026-10-05 17:09:25
2
user5119901997924
baban Muhammed :
dasanu gasikiyazatayehllinta dan uwa
2026-10-05 17:32:38
2
lukmanyusuf6597
Lukman Yusuf :
allha ya qara annbi daraja ☺️
2026-10-05 22:39:12
1
umar.umar5877
4k :
mu fa yar arewa bamu da hankali
2026-10-05 09:18:29
5
maarufusman13
MA,ARUF ❤️ M ❤️ FULANI :
Allah yakarama lafiya
2026-10-05 23:16:48
1
ali.abdullahi948
Ali abdullahi :
Allah ya Kara basira 🥰🥰
2026-10-05 23:10:26
1
khaliphamaidoki
MAIDOKII 🎧📸 :
Allah allah ne lokacin da muna yara munga tsangwama but yanzu abin yazama jiki
2026-10-05 23:20:47
1
salisumyusuf688
salisumyusuf68user287175738815 :
Allah yakara sabaty
2026-10-05 21:42:10
1
user8564089117743
ABDULLAHI AHMED :
wallahi an chusa mana tsanarsu aranmu Amma yanzu alhamdulillah mun gane sharri. aka musu. Kuma Muna niman gafarar su. su kadaine yanzu a Nigeria Basu maula a wurin government
2026-10-06 11:44:22
1
zailani.sulaiman.b
ZAILANI SULAIMAN BUNGA :
2026-10-05 16:08:04
2
engr_sufeey_city
_Êñğř_Šǔfěěŷ_Cǐťŷ_ :
Jaxakallahu Khairan
2026-10-05 13:05:22
2
sahabibala23
serherbee@victor1 :
Lafiya zaka gama insha Allah 🤲
2026-10-05 16:25:05
2
palalunasir
YOUNG ARAMMA🍎 :
Ai wannan abun anjima ana rainawa mutane hankali
2026-10-05 11:52:10
3
maijininarziki405
@maijinin arziki :
hmmmm. alllah ya sa. muda e
2026-10-05 17:28:35
2
To see more videos from user @abbas.m.khairan, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About