@malammurtalahassan: #CapCut Takarda Mai Taken: Matsayin Malamai A Cikin Al'umma, Da Tasirinsu Wajen Tsayuwar Gaskiya Da Adalci ll Sheikh Dr. Abdulmuddalib Gidado. Daga Gangamin Malamai 1000 na Jihohin Arewa, Don Kalubalantar Salon Mulkin Bola Ahmad Tinubu... #malammurtalahassan #tinubumustgo #tmg
Malam Murtala Hassan
Region: NG
Monday 05 October 2026 10:11:40 GMT
Music
Download
Comments
Oga Mashi :
Maganar gaskiya Kenan
Ubangiji Allah shi saka Maka da Alkhairi 🙏
2026-10-06 11:05:08
4
Muhammad lawan :
munafukar government
2026-10-06 11:52:17
1
Avdoul🤍🔐 :
Allah kashaida wayanan Malaman sun sauke nauyi[Heartwarming]
2026-10-06 00:50:16
3
ABDUL'AZEEZ DKM :
Malam gaskiya kana kokari da fadakarwa Allah yasaka da alkairi.
2026-10-06 11:49:54
1
katangafabric :
Allah ya saka maka da alheri mlm
2026-10-06 16:12:02
0
Oc :
Allah ya isa tsakanin mu da shuwagabannin kasar nan
2026-10-06 10:49:03
1
Tahir Salihu Lamorde :
Wallahi haka ne
2026-10-06 16:39:51
0
Lukuman garba Lukuman garba :
Allah yamaka albarka
2026-10-06 16:38:41
0
SHATU HAJIYA'S COLLECTIONS :
wallai magana ka gaskiya mallam
2026-10-06 16:00:53
0
auwalharuna805 :
gaskiyane wannan
2026-10-06 16:08:10
0
mson clothing :
2026-10-05 20:32:56
1
fedaral :
maganar gaskiya daga bakin Mai storon Allah
2026-10-06 12:25:38
0
Usama Isiya :
hakane
2026-10-06 13:33:14
0
Salman G☠️ :
Wannan gaskiyane malan Allah yabaku iko tsayama gaskiya kuda kuka rage
2026-10-06 12:13:56
0
HEIZ BN SHARU :
inayin wannnan malamin
2026-10-06 13:00:45
0
mukhtarsani391 :
2026-10-06 11:43:29
0
saidu :
wlh
2026-10-06 12:33:12
0
Ibrahim Musa :
gaskiyane malam
2026-10-05 13:39:18
0
musa Ahmad kubau :
jazakallahu khairan Dr
2026-10-06 07:59:40
0
abbaharis :
masha allah
2026-10-06 09:42:56
0
abdullahi :
Sai me sallah
2026-10-06 16:40:51
0
NASIRU HARUNA :
Allah yasakamada Allaheri malam
2026-10-06 09:20:18
0
Muhammad Adam :
Kaji gaskiya
2026-10-06 11:27:57
0
matar mijin ta in Sha ALLAH :
jazakallahu khairan bil jannah Mlm Ameeeen ya hayyu ya qayyum 🙏🙏🙏
2026-10-06 10:50:12
0
Maman Aishal🥰💝💯 :
2026-10-05 21:03:41
0
To see more videos from user @malammurtalahassan, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.