@alh.bangees8: KIRA ZUWA GA MAGOYA BAYA NA !!! SA'KO DAGA BAKIN SHAIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO ASSALAMU ALAIKUM WAH RAHMATULLAH. INA KIRA ZUWA GA MAGOYA BAYA NA BISA GA WATA JITA JITA DA AKE YAD'AWA AKAN CEWA NA CANZA JAM'IYYA, TAU BA GASKIYA BANE. MAGOYA BAYAN MU SU KWANTAR DA HANKALINSU, . MUNGODE.
𝐈𝐁𝐑𝐀𝐇𝐈𝐌 𝐀.𝐉𝐄𝐆𝐀
Region: NG
Monday 05 October 2026 10:30:29 GMT
Music
Download
Comments
Uzairu a bello kayan maradun I :
Mlm Allah ya baka Lafiya
2026-10-05 23:51:45
1
gazali auwal kgr :
allah kakarawa mlm lfy danisan kwaina
2026-10-06 12:13:34
1
💫i.b son💫 :
ubangiji Allah ya baka lafiya malam
2026-10-05 18:33:40
1
Ibrahim Muhammad :
Allah yakara lafiya
2026-10-05 21:22:08
1
Fahad_teenoma :
Allah yana mallam lafiya
2026-10-05 22:37:00
1
rabah5070 :
allah yabaka lfy
2026-10-05 22:59:20
1
bashari usman :
Allah ya aka lpy mln Bashir skt
2026-10-05 18:17:57
1
💗𝒇𝒂𝒓𝒆𝒆𝒅𝒂𝒕𝒖~𝒎𝒚𝒎💗 :
😭😭😭 Allah ya 'kara bashi lafiya🙏
2026-10-05 17:41:15
2
!BRAHIM🐾 :
Allah kabiya da aljanna firdausi mlm 💗
2026-10-05 21:35:56
1
nuhu a gober :
ubangiji Allah kaba malan lafiya
2026-10-05 14:35:06
1
Bashar bawan Allah :
allah shibaka lfy mln bashir
2026-10-05 16:31:19
1
Muhammad, Uwaisu usman :
Allah ya bawa malam lpa
2026-10-05 22:31:31
1
zakk :
Allah yaqara lfy malan
2026-10-05 14:02:59
1
Shamsu Muhammad :
allah ya baka lfy
2026-10-05 15:51:37
1
Nasiru musa Abdullahi :
Allah yabashi Lpy
2026-10-05 12:09:30
1
Been Ibrahim✔️📸 :
Ya malam
2026-10-05 19:32:21
1
abubakarumar9648 :
😭😭 Allah yabaka lafiy babamu
2026-10-05 18:59:20
1
Umar Muhammed001 Sokoto :
allah sarki rayuwa Allah yabaka lpy malam
2026-10-05 12:54:07
1
ABDUL_M.J :
allah ybk lpy mae albrk mlm
2026-10-06 15:48:09
1
Abdullahi yalloy oo1 :
allah.yabakala.lfy
2026-10-05 23:55:24
1
yaro.baya.taka :
Allah bawa mln lfy
2026-10-06 11:11:22
1
Umar Umar :
Allah yabawa malam lfy
2026-10-06 17:16:26
0
Ânas kmc :
allah yakara lafiya malan
2026-10-06 14:28:05
1
Abdool cash money :
Ya hayyu Ya qayyum ya bamu nasara
2026-10-06 17:25:41
0
Usman Kasimu🦅🦅🦅✈️ :
Allah ya Bashi lafiya 🤲🤲🤲
2026-10-05 16:19:06
1
To see more videos from user @alh.bangees8, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.