@northernlion0:

𝐍𝐎𝐑𝐓𝐇𝐄𝐑𝐍 𝐋𝐎𝐈𝐍🦁
𝐍𝐎𝐑𝐓𝐇𝐄𝐑𝐍 𝐋𝐎𝐈𝐍🦁
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 11:51:00 GMT
159869
18150
404
344

Music

Download

Comments

humayrah461
H❤️ :
Allah kasa kar inmutu banga aurena ba
2026-10-05 14:35:10
308
maryoume.youssouf
Maryoume Youssouf :
Duk Mai Aikata Laifin Da Zai Hana Shi Kwanchiyar Kabari Cikin Salama, Allah Ka Nufe Shi Da Tuba Kafin Mutuwa 🤲☺️
2026-10-05 18:42:33
264
jeeddarh330
jeeddarh 🦋✨ :
wife material 😁
2026-10-06 09:28:16
3
khadees_kitchen11
Khadija :
Allah ka aurar da ni game tausayina🤲🏼🥺
2026-10-05 17:30:17
50
user7206398009623
same me 💪 sirdeeq :
King of comments section talking about
2026-10-05 18:26:58
0
prettyn625
🎀Ummi❤️Gombe 🎀♥️ :
sati na hudu banje islamiya ba jiya Ina Ganin videon na dauki jakata natafi 😂
2026-10-06 11:22:25
16
safiyanuyusuf7650
THUFIUANU YUTHUF :
Masha Allah congrats bro 🥰
2026-10-05 16:18:24
0
abdullontop2
Abdull ontop1 💎💎 :
da Wayzata tanayi da nahi comment
2026-10-05 23:37:36
1
muktarnafiu337
Muktar Nafiu :
masha allah[Heartwarming]
2026-10-06 08:07:29
1
mommcy47
Mommy :
Bi ixnillahi ni kaday zai aura💞
2026-10-05 15:40:24
15
ambassado005
AMBASSADOR :
allah yasa muyi kyakykyawan karshe 🤲
2026-10-06 10:44:31
10
princesshussy4
@asmeey*hussy :
wlh da farko nayi liking inajin ayar na cire like dina 😂
2026-10-05 16:11:10
19
k.t.boii.2
K.T_VIBEZ 001 :
wllh Ina bakin ciki in mutu in bar mutane su cigaba da rayuwa 😭😭😭
2026-10-05 23:39:14
12
bbarkindo
user2376694714052 :
da gudu nadhigo comments section 😂😂
2026-10-05 17:24:39
6
kdjannat
Jannat001 :
inaso inyi comment Amma saina tuna babu wayata a hannu na😂😂😂😂
2026-10-05 21:19:01
8
user4730603562083
[email protected] :
jama'a Dan girman Allah ataimaka ayimin aure
2026-10-05 21:36:42
9
user50882253170
Rahma leddiyasi :
da a duniya nake danace wani abu amma kashh na mutu
2026-10-05 20:54:46
6
ayesha.yagani
Ayeesha yagani :
Antashi kaina
2026-10-05 14:29:30
9
zainabhambally
Queen Zainab :
Allah yasa murmushin danayi yazama Alkhair 😭😭😂😂
2026-10-05 15:58:17
10
maryamalhassan85
nanah Maryam :
allah yasa shirun danayi yazama alkairi wayyoni inaji kamar natoshe hancina nadena nunfashi🥹
2026-10-05 20:19:42
5
meerahumar02
MEERAH🦋 :
nama rasa abin fada wlh
2026-10-05 13:55:26
7
abdul__barade
abdul_________barade :
allah sarki da wayata nanan danayi comment
2026-10-05 22:35:37
4
autar.mamanta816
💗💞AUTAR MAMANTA💗💞 :
Ni yanzu baqin cikina inna mutu zanbar mutane suncigaba da rayuwa
2026-10-06 13:42:38
4
abubakarakr33
Engineer A.k.r :
da inada waya da nayi Comment
2026-10-05 22:24:07
3
i.love.is.life13
Umar Dan Yaya :
insha saina aure mata 4 atare
2026-10-05 22:15:16
1
To see more videos from user @northernlion0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About