Allah ya biya Dan uwa wai a kano a wanna gari kake
2026-10-06 07:39:30
7
Ibrahim :
nagode dan uwana bahaushe allah yayimaka albarka yasa kagama da duniya lafiya
2026-10-14 08:16:09
6
ktpy CEO dan hausa :
sannu da qoqari 🥰 qunyiyar hausa yakamata a kasa mutane ban gare ban gare ya zama ko ina akwaita ban garen ilimin computer 🖥️ban garen siya sa da sau ransu zaa samu qarfi sosai
2026-10-05 20:08:54
10
shuibumukhtar509 :
Allah shi,yimaka albarka
2026-10-07 22:47:17
5
uwarkudi mai waka kano gwz :
gaskiya Kai mutumun kirkine Dan uwa
2026-10-05 21:45:22
11
twins2wins :
Allah ya bamu nasara akan makiyanmu na boye dana bayyane
2026-10-05 13:45:06
9
so jagora01 :
Alhamdulilah Allah ya tsarika da shirin masu sheri
2026-10-13 09:52:45
6
nazee :
Allah ya saka maka da alkairi sani yelwa
2026-10-18 16:11:06
2
Sani Abdullahi :
Allah yasaka da alkhairi Sani
2026-10-08 06:55:00
6
mahrazauta(hausa) :
Allah yayi maka albarka Dan uwa
2026-10-10 22:05:27
6
zakariyaaliyu :
sani allah yayi maka albarka allah katsareka da miyagu yayan fulani