@zarar.bunu6: ZAMU TALLAFA WA IYAYEN YARA 37 DA KUƊI #250,000,000 KASHIN SHATTIMA. Yau litinin mataimakin shugaban ƙasan najeriya Kashim Shattima ya kawo ziyaran jaje ga gwamtin jahar Neja dama iyayen yayaran dasuka rasa rayukansu wajen jami'an civil defense. Kashin Shattima yace wannan lamari daya faru nufine na Allah kuma balaifin gwamnatin jahar neja bane, ya faɗi haka ne a zantawarshi da kafar ZARAR BUNU. #onthisday #arewa__tiktok #zaiyanusalihu #bago
Zarar Bunu
Region: NG
Monday 05 October 2026 13:35:02 GMT
Music
Download
Comments
Sahal Usman :
In sha Allahu hada Bago shima must go
2026-10-05 19:39:24
1
Mubarak yahaya :
naga oga bago naso yayi kuka
2026-10-05 16:15:19
5
Barrister M-B :
incredible bamayi
2026-10-05 20:18:48
0
hamzamaidoki0 :
Ameen [Crying]
2026-10-05 13:51:22
1
MK COMMUNICATION CENTER ✅📱📲 :
Allah dai ya jiqansu
2026-10-05 14:55:23
4
YASSER WARRAH💫 :
Ubangiji Allah ya isa
kuma ubangiji Allah ya tarwatsa ku
2026-10-05 16:39:48
2
musa Al Hassan ruwaya :
rashi imani kawe
2026-10-05 16:43:05
2
sadiq1463 :
hmmmmmm
2026-10-05 16:26:12
0
HABIBEE :
toh Allah ya sa ayi adalci
2026-10-05 13:41:16
2
ibrahim :
Allah ya isarmana tsakanin muda ku
2026-10-05 16:08:27
2
Yakubu Gurmana :
hmmmmm
2026-10-05 13:42:05
0
Engr isah gdm ☑️ :
Tsakanin muda ku Allah ya isa
2026-10-05 16:57:14
1
shekh-Brother02 :
Allah ya isa wh
2026-10-05 15:31:35
2
💜 BARCELONA💙GIDA🖤 :
bama yi
2026-10-05 15:10:17
2
Ajikolo media :
👍👍👍
2026-10-05 20:26:33
0
💫BEEN UMAR ACHEEDARH💫 :
Sai Nami
2026-10-05 20:04:41
0
HALILU AUDU KABOJI :
Allah yaisan muna
2026-10-05 13:45:25
0
💫sadiq✨ :
2026-10-05 20:31:34
0
Abdulsalam Salihu :
TMG
2026-10-05 17:48:06
0
Alpkee :
Ubangiji ALLAH yasa wannan Tallafin yakai ga hannunsu. ALLAH Ka shiryar mana da Shugabannin mu ya Kuma basu Ikon yi mana adalci
2026-10-05 17:55:52
0
Abban khairat :
tsakanin mu da Niger Allah ya isa bidda agaie lapai dikko Babu kyau kullun muna shan bakar wahala
2026-10-05 18:16:12
0
anasbaba0772 :
Masha allah Allah yamasu rahama
2026-10-05 18:14:15
0
de guy :
6,756,756.7567568 kowani rain mutum 😂😂 gaskiya ne Allah yasa mudace
2026-10-05 19:21:09
0
Kamal m buhari :
Allah ya bamu hakuri usman
2026-10-05 17:56:37
0
Yahaya yunusa :
6,756,000 naraba kudin Don Allah Akaiwa kowa nasu kason cin sauri
2026-10-05 19:41:49
0
To see more videos from user @zarar.bunu6, please go to the Tikwm
homepage.