inaji Araina hizba A katsina karshenta ya kusa zuwa insha'allah 🤲 tunda ba Allah bane A zuciyarsu ku Kuma Allah ya dafa muku Acikin Aikinku 🤲
2026-10-05 16:03:49
12
haydar yammama 001 :
Yanzu a katsina yan ta Adda ake bawa mukami
2026-10-06 18:13:20
6
musleemat abbah :
Mai cikin ayyy
2026-10-06 06:44:28
2
SDK@1 :
Wlh duk mai son gsky yasan hizba alkhairi ce
2026-10-08 05:16:31
1
MUBEEH :
Dan girman Allah mai gida ka bani umarni nima na fara magana akan wadannan mutanen please 🙏
2026-10-05 14:47:09
9
Lawal wada jibia gida🚃🚃🚃 :
allah ka karemu da ga sharriin azalumai
2026-10-07 21:29:31
2
ibrahim muhammad bakaya :
ya Allah duwani Wanda kabamulki betausayin nakasashi Allah yayimuna maganinsu
2026-10-07 12:28:10
1
malamsaniaaz :
domin nidai banda hakuri dole idan haka ta faru da wani nawa nadauki doka a hannuna
2026-10-05 16:40:45
6
shola :
Toh Kai human right koh constitution ne
2026-10-05 16:19:06
0
aliyu musty skt🛼🛼 :
Allah sarki baba ide
2026-10-06 09:14:50
2
💚S💚A💚N💚A💚T💚O💚R 💚ZEE💚 :
Allah ya tozarta su😭
2026-10-06 07:14:22
1
Sani Idris :
wallahi hiziba baza sugama lafiya ba insha allah
2026-10-06 21:32:51
3
Abdullahi Aminu mezare ✅ :
Lallai indai ahaka xa atai hizba dole adau mataki ai baxa atai ahakaba Wlh
2026-10-06 08:33:23
2
abbarabe :
to falle daya ne
2026-10-06 07:07:26
1
Alawi surajo umar jibia :
wannan haka yake ya kamara atsaidasu gaba daya
2026-10-06 22:26:56
2
abdussalam Muhammad :
wai kullum hisbah kullum hisbah kuma bugo zagi kamar ba aiki Allah ba
2026-10-07 11:32:14
1
shugaba :
gaskiya basukautaba
2026-10-06 06:44:29
2
JAMILU NA RABI FILANI :
Allah yawatsa su
2026-10-05 18:12:19
1
waraka herbal Islamic medicine :
Mu wlhi muna so muyi zanga zanga a gidan gwamnati
2026-10-05 16:52:20
0
Hon amanar majigiri yan'riga :
munyi allah wadai da wannan hukuncin da hukumar hizba Katsina keyi akan zalunci mutane na aiki da jahilci kuma da sunan aikin allah wannan da kikancin bamu jindadin saba wlh allah yayi maku irin abinda kuke yima mutane
maganar gaskiya tarbiya ta iyayece bata hizbaba duka baya gyarawa samarwa mutane aikin ye ga matasa da saukin rayuwa da magance ta'amali da kayan maye yakamata hukuma su duba lamarin
2026-10-05 22:13:35
2
Ibrahim K. Ahmad :
naji ana cewa Amar din yayi Murabuz
2026-10-05 18:36:14
1
To see more videos from user @king_social_median, please go to the Tikwm
homepage.