@uztv004: Majalisar Zartarwa ta Jihar Zamfara, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal, ta amince da aikin gina hanyar Gusau zuwa Jauri zuwa Dogon Kade zuwa Nasarawar Mailayi zuwa Nasarawar Godel mai tsawon kilomita (53). An bai wa kamfanin CCECC Nigeria Limited aikin kan kuɗin ₦70.896 biliyan, tare da wa’adin kammalawa na watanni 18. Aikin zai ƙunshi gina hanya mai faɗin mita 7.3, kafadu a gefuna, manyan gadoji guda 3, magudanan ruwa da sauran kayan aikin hanya. Bayan kammalawa, hanyar za ta inganta zirga-zirga, sauƙaƙa jigilar kayan amfanin gona zuwa kasuwanni, inganta samun ayyukan lafiya da ilimi, ƙarfafa ayyukan tsaro, rage lokacin tafiya tare da bunƙasa harkokin kasuwanci da tattalin arzikin al’ummomin da hanyar ta ratsa.
UZ-TV Gusau
Region: NG
Monday 05 October 2026 14:34:46 GMT
Music
Download
Comments
𝒴𝒶𝒽𝒶𝓎𝒶 𝒜𝓁𝒾𝓎𝓊 🇸🇦✈️ :
Hmmm maybe 🤔
2026-10-05 20:34:51
1
Biliyaminu Isah :
mash alila
2026-10-05 20:03:30
0
Musa scrapet :
Masha Allah 🙏🙏🙏
2026-10-05 23:54:12
0
Yahuza hassan :
saura ta birnintudu Ward gummi local government zamfara itama tana bukatar hanya
2026-10-05 22:56:05
0
Mansour musa zubairu :
alhmd alhmd
2026-10-05 19:22:18
0
Arcdalhat :
masha allah
2026-10-05 20:48:49
0
Ismail Abdullahi :
Hmmm saura ta Dolen Moriki
2026-10-05 20:01:31
0
Jamilu Lawali ibrahim :
Alhamdulillihi
2026-10-05 17:28:50
0
abdul🍎 :
mgn ta gsky ba taimakonmu akayiba hauka Ake tayaya wannan hanyar zataci wannan kudiiiii mgn ta gsky Ina metinamaku dacewa karkumanta cewa Za'amutu Kuma zayima Allah bayaniii
2026-10-05 21:45:01
0
Y S N :
🥰🥰🥰
2026-10-05 17:10:33
0
murtalaahmad5471 :
🥰🥰🥰
2026-10-05 17:08:25
0
gali :
🥰🥰🥰
2026-10-05 22:32:20
0
To see more videos from user @uztv004, please go to the Tikwm
homepage.