Nagode ka isa zanna
Duk wanda ya taba mana jagora
to shima ya jira mu
2026-10-05 17:06:52
1
Ibrahim Bz :
Gaskiya ne 🙏 Allah yasa yagane
2026-10-05 17:29:08
1
SADIQ DECOR🇹🇷🇲🇱🇳🇬🖌️ :
Wllhi nima nayi maganar nan Aminu yana da matsala wllhi yafiya surutu kuma kar yamanta dik abu buwan dayake kallonsa kawai muke wllhi
2026-10-05 15:23:17
1
Abdulgaisi haruna :
Wlh zanchenka gaskiya ne zanna.
2026-10-05 16:48:12
1
shatumuhammad21 :
wnn gsky ne gsky aminu baka kyauta 🥹 ba sbd jagora ai uban na wlh sbd jagora mutum ne Mai San yaran talakawa shi jagora ai mutum ne wlh Allah y taimaki jagora a duk inda yake Allah yasa shikuma aminu abdullahi warkal kagane
2026-10-05 15:21:00
2
Aminu iliyasu dambatta :
Gaskiyane wanna
2026-10-05 15:57:37
1
bashirusman419 :
Gaskiya ne
2026-10-05 14:51:01
1
Malam Hamissou Maradi👍 :
Allah yabiyaka kafadi gaskiya muna godiya 🥰🥰🥰
2026-10-05 15:25:48
1
M. Saeed Kano :
Dakyau Magana ta gaskiya de
2026-10-05 15:56:01
1
AMINU NA MANZO :
Tinubu must go in shaa Allah
2026-10-05 14:43:24
1
SamsunG Parts :
wlh bana tsarin Kwankwasiyya amma maganr da kafda tanakan dai dai
2026-10-05 15:49:34
2
Ibrahim lawan gwarzo :
wlh ko waye Kai sai mun Dake irin na siyasa
2026-10-05 15:18:26
1
Shuaibu D. :
wannan gaskiyane kenan
2026-10-05 15:31:26
1
Danmusulmee :
gsky Isha A zanna wlh Kafadi gskiya anan,wlh ban Aminu Abdullahi warkal ba sai da ya dawo Tsarin kwankwasiyya,Haka Allah ya jarraben da kaunar sa,Kuma nake darajashi,Kuma nake tsayawa nake bibiyarsa kan kafafen SADA zumuntar sa.Amman Amina danaji maganganun sa sai jikina yayi sanyi skamaon taba darajar jagora naji wlh duk ya fita dg Raina,a karshen Nima yau jagora yabar shiyasa wlh Nima na barta Ina yima FATAN alkairi Isa.
2026-10-05 17:39:12
1
babanzanzam :
ISA zanna ISA Muna godiya da Niger zuwa Kano
2026-10-05 15:53:26
1
USMANIYYA :
wallah nima yanzu babbar matsalar da nake ganin zata bashi matsala ke nan ya rage surutu
2026-10-05 15:29:51
1
To see more videos from user @zannaisa_2ic, please go to the Tikwm
homepage.