@aljazeeraislamicc:

Al Jazeera Islamic Center dama
Al Jazeera Islamic Center dama
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 15:16:20 GMT
35119
2050
125
816

Music

Download

Comments

ahmed.mohammed4306
AHMED MOHAMMED :
ina ma ace barrister Hamza Dantani zai ga wana video naka
2026-10-05 22:01:29
19
haskenbikidecoration
abbas deco :
a a kayi sallar juma a karfe 9:00 de
2026-10-06 05:43:01
4
bls_3602
BLS Maiduguri :
@Barrister Hamza Dantani
2026-10-06 05:13:48
1
mujtabatukur
Mujitaba Tukur :
WAKE DA FULL BAYANI
2026-10-05 21:40:03
2
rufai.boutique
Rufai botique :
What really happened
2026-10-05 21:09:04
0
aimaimasara
Ismail lawan :
please wane gare ne
2026-10-05 23:39:23
1
muhammadkhalidauw
Muhammad Khalid auwal :
sallar juma'a ba lefi bane a ko ina karin bayani???
2026-10-06 05:34:28
1
abubakarusmanmaisamari
Ekedia ontop :
Kafin muyi gaggawan fadin albarkacin bakinmu, yakamata kusan full side the story.
2026-10-06 04:32:13
2
idrissshanga
Idriss Shanga :
Allah yabimaka hakkinka Mallam Allah yatonamusu asiri duniya da lahira
2026-10-05 21:00:39
3
smartsirnusy
sanusiatiku :
Muna maka fatan alkhairi,kuma Allah Yana tare da Kai
2026-10-05 21:53:36
3
user214105383614
أبو محسن :
Allah bimaka hakkin ka malam
2026-10-05 21:37:26
2
umaer79
Umar Farouque :
subhanallah
2026-10-06 02:52:42
1
abdulbasid_sabo001
ABDULBASID ABUKAIRAT💥AMV🎁✅ :
subhanallahi, gaskiya ba adalci a nan Allah yayiwa annabi daraja. Kuma Allah yafikowa in Sha Allahu malam Allah zenuna masu
2026-10-05 22:42:03
2
abbanura
AbbaNura :
Allah ya fiddakai Ameen
2026-10-05 20:03:35
2
ishaqabubakarishaq29
himma painting :
sallar juma'a kawai kodai da wani abu
2026-10-05 19:30:55
1
usmanabubakar2370
usmaniyya 1230 :
sheri,a ai sai a lahira 🙏
2026-10-05 19:00:53
3
aishamaina342
AMB freshener and liquid soap :
Amma me ne da lilin kaiwa court din in the first place, kafin nan?
2026-10-05 21:04:05
1
babulama_one
Bulama kawu maiduguri :
Malam Allah yacireka malam wata sha roar saialahira
2026-10-05 22:15:54
1
im.young.nice
YOUNG NICE Clothing ✂️ :
In sha Allahu Allah yafisu wllh
2026-10-05 20:33:29
1
taimiyya_2
taimiyya_2 :
allah nagani wllh baba allah ya isarma in sha allahu biyanshi akayi ko hasadar shi yakeyi
2026-10-05 22:29:38
1
mumeey_aji
mumeey_aji :
ibadan ne kukeso kuhana tayaya Nigerianmu sai zauna lpy Allah Ubangiji kashiga tsakanin mungu da azzalimi🤲 kaikuma Allah yazama gatanka
2026-10-06 09:23:09
0
user7160196596761
rabiu bala zuru :
Allah ya maka fahinta
2026-10-06 09:38:43
0
saleemie2
saleemie2 :
wa ya sabawa don yayi Sallar Juma'a karfe Tara Daman har yanxu ana wannan gida dancin da zalunci
2026-10-06 09:17:00
0
suleiman.muhammed004
Suleiman Muhammed :
subahanallahi wllh shuwagabaninmu basakyautawa meyeda sallar
2026-10-06 09:08:57
0
isahisah11gmail.com1
Dan Misrah :
Allah yaqara tunda aikinku rabakan Al-umma
2026-10-06 09:31:06
0
To see more videos from user @aljazeeraislamicc, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About