@thenudgehubstudio: Ya kamata jami’a suna horar da dalibai wajen koyan sana’a ba wai bada ilimi kawai ba. Cikakken Episode din na nan zuwa muku akan YouTube channel din @thenudgehubstudio

thenudgehubstudio
thenudgehubstudio
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 15:27:21 GMT
7670
580
10
36

Music

Download

Comments

sadaukee71
Sadaukee📚 :
Gah irina nan i don't believe on salary
2026-10-06 05:16:56
0
user.beelalh
BEELAL70 :
malan yarma best lecturer ever
2026-10-05 20:37:30
0
ussy_artworks
ussy_artworks :
Ml Yarma ✅😊
2026-10-05 21:27:54
0
nura_s_ladan
NURA S LADAN 👑 :
Za kuma kaso kasamu arziki ka bude factory ka debi ma'aikata ka rinka biyansu salary!!! respect everyone struggle.
2026-10-05 21:38:10
3
shamsudeendh
Dan Hajiya :
kudaina muguwar fata gamasu karbar Salary, nidai salary Yaman komai
2026-10-05 18:39:41
2
theairlord7
THE AIR LORD ✈️🛫🛫 :
Wlh kuwa haka ne bro 🥺🥺
2026-10-05 21:43:50
0
nazeepha03
Nazeephatu🥰 :
ya ayyuhal masu degree kuxo mu hadu mu rungumi juna mu koyawa juna sana'a kundai ji da masters dinshi yy aikin carpenter
2026-10-05 16:22:54
0
sadiqgbtela
abubakarsadiq kafint :
wan gaskiyane majoraty ma aikatan gwamnati sunayin leburori kallon wani irin ne kamar bayi haka
2026-10-06 05:26:27
0
msodangi.motors
M SODANGI AUTOMOBILES :
💯
2026-10-05 20:55:27
0
To see more videos from user @thenudgehubstudio, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About