@m_legend08: #arewatiktokers

Mum_tex
Mum_tex
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 15:50:59 GMT
46607
7073
158
92

Music

Download

Comments

user7348175513222
AbubakarLiman :
Dan Allah asamu mutum Daya amintacce ayimasa contribution ataimakamasa
2026-10-05 20:24:44
56
maryamabubakar757
MARYAM🦋😻 :
Allah sarki maza wlh kuna bani tausayi😔🥺
2026-10-06 06:14:58
26
fadimatou536
🔱fadimatou🔱 :
ya allah🤲tinda bakabashi a duniya ba😭 ya allah🤲kabashi aljanna 🤲dan mutuncin annabi Muhammad s a w 🤲
2026-10-06 09:17:04
11
m_legend08
Mum_tex :
Assalamu dafatar kuna cikin aminci, ajiya naga wannan bawan Allah acikin matsanancin halin rayuwa abun ataimaka masa, sai nayi masa video domin natunatar da mutane wadanda sunka fishi wadata amma sunkasa godewa Allah akan ni’imar da yyayi musu🥹😌 amma yanzu mutane dayawa sun nemi abasu dama domin su tallafamasa, kuma insha Allah zamu hadaku dashi 🙏
2026-10-06 11:49:31
3
safeeyyarhhafeex1
🌸S🌸! :
Koda yaushe namiji abin a tausaya masa ne rana, sanyi da zafi kullin cikin neman ya rufawa kansa da iyalinsa yake 🥹💔Allah ka albarkaci duk namiji me neman rufawa kansa da iyalinsa asiri ya yassare musu 🙏
2026-10-06 11:19:14
4
arafventures1
ARAF VENTURE'S :
Allah s w a ykwomasa saukin rayuwa
2026-10-06 11:18:44
1
yarbeautycollection
yarbeautycollection :
Inakasanshi inaso bashi kyauta
2026-10-05 21:11:05
3
ummussalma2008
cutie-salmerh :
Inshallah sea ya zama lbr Allah ya sa ya zama attajiri ko Allah ya bashi a hannunsa ko yabawa yayan shi
2026-10-06 11:10:10
2
user3091432540262
Antie sakinatu :
Allah sarki. Allah kaimai abunda zato baitaba zataba dan nabiyur rahamati 😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-06 08:44:09
5
yusuf.adam224
Yusuf Adam :
ya allha kabamu daman taimako kasa da mu @
2026-10-06 08:11:30
3
user1600246661430
zeealiyu :
wlh maza abun tausayine allh yakara muku albarka da budi na alkairi
2026-10-06 10:18:40
1
realnafcy
Rchp rawayau 😍 :
Allah sarkee maxa 😳 ubanigijee yasa mugama da duniya lpy 🤲
2026-10-06 08:00:33
3
mallamsidi
Mallam Sidi :
Don Allah ku hadani da wannnan bawa naka
2026-10-05 20:34:59
5
hafiz.umar931
raudathus sunnarh :
dan Allah kasan wannan bawan Allah ne ?
2026-10-05 18:40:33
5
aims20000
Abbakar sadiq Ibrahim :
Allah sarki Wallahi yaban tausayi Allah sawa nemanshi Albarka
2026-10-06 06:53:46
2
hananbnthassan
hannatu Hassan :
allahu akbar Neman halak da wuya Allah ya cida kowa wahlaarsa
2026-10-05 23:26:13
3
firstone853
First one :
Allah Sarki
2026-10-06 06:38:23
1
dardisu.isah5
Dardisu Isah :
Allah sarki
2026-10-05 23:30:26
0
user4021594615049
فاطمةبنت عبدله :
Wallahi duk sanda naga video irin wannan sainayi kuka
2026-10-06 09:49:28
1
musa.boy72
MUSA. BOY🇦🇪🇦🇪🇦🇪♥️❤️⚡✅ :
Saboda ina so in taimaka mishi.🙏
2026-10-05 21:23:44
0
mamankhalil990
khadija daura :
Allah sarki rayuwa Allah yakawo mafita baba
2026-10-06 02:08:54
1
dr..babangida2
Babangida2 :
Ya Allah kayimana arziki Duniya da Lahira.
2026-10-06 06:22:31
1
abdullahi.bello5879
Abdullahi A Bello :
Talaka bawan Allah baba Allah ya kawo ksw
2026-10-05 20:25:28
2
fancyyususuf
Fancy Yusuf :
hmmmm Rayuwar nan duk tana rikitani duk wanda kagani yanada nasa kalubale wasu rashin lafiya wasu rashin kwanciyan hankali,wasu rashin wadata wasu Rashin godiyar Allah Ya musawwiru kayafemana tarin zububanmu Katsaremu ka tsaremana imaninmu Ya Allah dukkan Wanda ke cikin kunci kayaye masa kamaye masa gurbinsa da farinciki inkaga rayuwar wani sekaji kamar kayimasa kuka bayan kaima rayuwarka Abun tausayine Allah muntuba
2026-10-06 10:20:08
1
real__majidadi
real__majidadi :
Wayo Allah Allah kazama gatane alfarmar rasulillahi 😭😭😭😭
2026-10-05 20:44:05
2
To see more videos from user @m_legend08, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About