Haka kawai naji (Allah) y jarrabeni da qaunarki sweetdeejah amma ba yacce na iya haka zan rokeshi daya cire minke a xuciyatah saboda kinfini Komi ke ba tsara ta bace but har karshen rayuwatah you’re my favorite tiktoker 😥🥹🙏 sannan Ina kaunarki sosai Ina fatan (Allah) y tabbatar maki da farinciki a rauwarki big girl ✊🤎pls idan b damuwa inaso nasan shagonki zanxo na gaisheki idan (Allah) y Nufa kin dawo daga saudiyya (Allah) ubangiji y Kara tabbatar miki da farin y kawo kasuwa mai Albarkha 🙏🏻🫶🏻
2026-10-05 18:02:54
4
fatimaelbash :
My love 😍
2026-10-05 18:41:09
1
ʍυzѧmsƴ_ҡɩղɢ👑 :
Deejah manyan mata
2026-10-05 19:39:40
1
kabiru abdullahi :
gsky ne
2026-10-05 17:17:59
3
smart kady :
takwara tin ranar da nafara ganinki naji ina sonki sosae allah yakara daukaka yabada kasuwa mai albarka🥰🥰🥰 love you tooo🥰