@drmaryam__01: Idan kina son tazarar haihuwa na dogon lokaci, waɗannan hanyoyin kamar shayarwa kaɗai, withdrawal, da ƙirga kwanakin ovulation ba su da inganci sosai wajen hana ciki. #gyp #healtheducator #arewawomen
drmaryam__01
Region: US
Monday 05 October 2026 16:58:08 GMT
Music
Download
Comments
nanerh2026 :
ni wallahi ko sunana family planning banson ji
2026-10-05 19:55:02
4
hajja :
nima ina shayarwa kuma tinda nahaihu banyi period ba ynx wata 9
2026-10-05 19:45:38
3
00000 :
mamana their under natural method mana
2026-10-06 06:13:44
0
Fk Perfume.ng :
innanillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭😭😭
2026-10-06 08:12:50
0
PRINCESS SALMA🥰 :
wlh nikuma tunda nahaihu nake period gashi yanzu yarinyata shekara ta daya bansamu ciki ba kuma bana planning alhamdullilah 🤭
2026-10-06 06:12:51
0
Protective/stylish kids wears :
Nima ahaka nasamu second born dina period bedawo ba se ciki
2026-10-06 08:01:10
0
mum Aiman collection :
Dan Allah mutum zai iya allurar defo a gida ?
2026-10-06 08:07:10
0
Halimatou Saadia @@@ :
nidai wlh yau wata 8 da haihuwa Amma so Daya nayi period Amma ina famille planning Kuma bada ciki minene matsala dan Allah
2026-10-06 07:28:25
0
kanoconcerncitizen :
Toh a haqura da jima'in mana kawai.
2026-10-06 05:52:38
0
mom farhan collection :
pls inaso kibani shawara inaso nayi family planning
2026-10-05 19:04:43
0
user5139201176918 :
nayi allura sayana Kuma nacanza nasanya implant
2026-10-05 19:14:15
0
DALIBIN RAYUWA 🤝🧬 :
Dr wacce hanya zanbi gabana ya dena tashi duk yabi ya dameni gashi bb kudin aure
2026-10-05 20:47:56
0
fatima Bassi :
Calendar kawai 🥰🥰🥰
2026-10-05 20:22:38
0
Abdulrasheed A ladan :
original family planning shine condom
2026-10-05 23:55:16
1
dan manya Mai azurfa :
2026-10-06 07:03:18
0
maman ihsan :
hmmm nida inplan nqsamu ciki inata hsukana nayi auta ashe inada ciki wata 3 ohhh Alhamdulillah yanzu ga yata wata 2
2026-10-05 21:36:42
0
DesisterLuxuryHomes :
😍😍😍
2026-10-05 19:31:10
1
Deejerh 💞🎀 :
🥰🥰🥰
2026-10-05 18:40:15
0
rachida :
🥰🥰🥰
2026-10-05 19:49:41
0
To see more videos from user @drmaryam__01, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.