tunda garin mu babu ko karfen wuta guda to uban kowa ma yarasa duk daine garemu tunda kullun saidai ataimaka mumu yanzu gachi Nigeria tayan wutar haka yamin dadi wlh 😂
2026-10-05 23:08:42
1
𝕄𝕠𝕕𝕚𝕤𝕜𝕠_𝕟'𝕘𝕦𝕚𝕘𝕞𝕚 :
wannan gaskiya ne babu wani cigaba wlh sai karya ace anyi wannan anyi wancen duk karya babu wani cigaba sai de ci gaba
2026-10-05 19:36:57
2
ajibo🇳🇬🇸🇦 437 D r a :
2026-10-05 21:29:39
1
usmansalisumhd1 :
uhmmm Insha Allahu niger sai tamanlaki dik wani.abu dan kansanshen Duniya suke alfahari dashi insha Allahu sabuda wlh Allah muna gani hasken anciki wanna tafiya wlh Allah yau tafin jiyan dan shekaran jiyan
2026-10-05 20:14:11
1
sodja maradi :
gaskiyane
2026-10-05 20:35:44
1
Buhari Mtanimu :
yan uwa wallahi nigeria 🇳🇬 basa adawa da niger 🇳🇪 wallahi muna gani daya muke wannan abin da kuke gani siyasane kawai araba kan al umma
2026-10-06 00:33:42
0
ابراهيم اق⚔️اتش⚔️⚔️🇳🇪🇩🇿💜 :
😂😂😂
2026-10-05 22:43:09
0
MHK TOUAREG :
c'est vrai
2026-10-05 22:11:06
0
YC💯🇳🇬 🇳🇪 :
Akwai wutar a murhu
2026-10-05 23:36:59
0
user20852796181250 :
wlh hakane nawa
2026-10-05 22:15:25
0
@abubakari480 :
Nigeria gida 😂😂
2026-10-05 22:09:35
0
Anas Dan zaria :
kai bebe ahuce haka
2026-10-05 18:16:58
0
gyara gara :
2026-10-05 21:59:00
0
nomad112 :
hahhahhahahhaah
2026-10-05 21:43:15
0
Babaye Commander :
adawwama ahaka
2026-10-05 22:07:23
0
BOUNYAMINI ZARMA DOSO :
merci
2026-10-06 01:07:54
0
Abdou razakc :
gaskiyane
2026-10-05 21:56:19
0
harissou :
gaskiya ne wllh 🙏🙏🙏
2026-10-05 21:45:29
0
lamin :
2026-10-05 22:14:59
0
To see more videos from user @bebe.dn.niger, please go to the Tikwm
homepage.