Mijin Khadijah Angon Aisha
Abban Fatimatu
Kakan Hassan da Hussaini
Muhammadu Rasulullah ❤️ﷺ
2026-10-05 22:46:21
272
faruq bin malam :
Zanbiya muku insha Allah
2026-10-05 21:30:56
71
Bin Hussaini :
s a w ameen
2026-10-12 19:32:26
0
@hon batuluwazir1i :
SAW SAW SAW 😭😭😭
2026-10-13 21:44:17
0
🦋Abdul saban tashi🦋 :
indai ana batun Madina ko wanne gari wllh kangone
2026-10-05 19:37:35
38
Nazakiya luxury 👈 :
Madina✈️
2026-10-05 18:58:07
79
MUSA :
@[Laughing][Laughing][Laughing]
2026-10-12 07:04:29
1
basiruhassan :
Zaka koma in sha Allah alfarmar Annabi Muhammad s.a.w 🙏🙏🙏
2026-10-06 06:38:49
18
hearttalkwithmufeeda :
Allah ka lamunce mana zuwa kadın
2026-10-06 15:07:10
14
NAGIDAN SHEHU 👳 :
ANNABI DAN ALLAH😭🤲🏻
2026-10-05 21:06:24
18
Young Saleem🕋🤍 :
Allah Yamaimaita Na Zakiya Me Allah🥰❤️
2026-10-06 14:17:06
8
kurnah💗 :
Allah yasa munada rebon zuwa wojen masoyi🥺
2026-10-09 07:17:46
7
DAN_GIDAN_RARARA_R.N.G🎶 :
Allah ya kaika da kai da abokinka
2026-10-08 11:52:32
6
Ahmad T.boy :
don Allah ka hau wakar rabil jos.allah Allah ne.🥰
2026-10-06 13:02:57
6
mu allim kabiru :
Allah ya maimaita madina
2026-10-05 19:30:40
7
Hassan Aliyu :
Allah madina don zatin manzonAllah 🥰
2026-10-06 00:05:53
5
KING 🙏OF 💖DAN ❤ALAJI 💟002 :
Madina
2026-10-05 19:13:35
6
Ashafa_Zakari_Musa :
Allah yakaimu Dan isar manzon Allah
2026-10-05 19:25:23
5
WALEED ON TOP :
Na annabi
2026-10-05 18:58:41
5
HÃMĪ§Ű ÆBĎŰĽĽĀHĪ :
Allah ka kaimu madina 🥰🥰🥰
2026-10-05 19:15:35
5
shar habilu sani :
allah yakaimu madina dan annabi muhammadu d a w
2026-10-06 08:50:10
6
STARBOY NUMBER 1😎 :
Allah ya mai mai ta mutumina
2026-10-05 20:12:02
6
ESHAT AL-AMIN🥰🥰 :
da kuka nake cikeda shaukin son zuwa madina Amma yanzu lamarin yakoma zuwamin cikin mafarki wllh Allah kadai yasan dalilin mafarkin madina da nakeyi Allah ka cika mana burikanmu😭😭😭😭😭😢😢
2026-10-10 13:12:51
5
risktaker.🥷🥷🥷 :
who sing the songs
2026-10-06 04:40:03
13
GEE NI9NE💫 :
Alaji sunusi me allah allah ya maidaka madina abokina
2026-10-05 19:04:28
5
To see more videos from user @kingsunusi, please go to the Tikwm
homepage.