@aliyustravel: Masu bukatar umarah package wanda zasu sauka a Fairmont clock tower zasu iya yimana magana #aliyustravel #umara #kano #abuja #lagos

ALIYU'S TRAVELS & LOGISTICS
ALIYU'S TRAVELS & LOGISTICS
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 19:12:28 GMT
13554
1411
25
63

Music

Download

Comments

shalelebaba7
💦 🌹 🦋SH@LELE 🦋 🦅 🥀 :
Ya Rabbana, wata rana ina so in ji zuciyata tana cewa: “Allah Ya amsa min addu’a… Allah Ya kawo ni nan.” 😭🕋 Ya Allah, Ka sa in taka ƙasar Makkah da hawaye na farin ciki. Ka sa in ga Ka’abah da idona, in yi tawafi cikin nutsuwa, in yi kuka a gabanta, in roƙe Ka duk abin da zuciyata ta ɓoye. Ya Allah, kada Ka bar ni ina kallon wasu suna zuwa Umrah alhali zuciyata tana ƙonewa da burin zuwa. Ka rubuta sunana cikin baƙinKa. Ka ce min: “Zo.” Ka buɗe min ƙofofin da ban san yadda zan buɗe su ba. 🤲🏽😭
2026-10-07 17:23:07
0
fantaougambo0
user6281658392386 :
Macha Allah 🥰🥰
2026-10-09 13:55:47
0
zouleyhasidi
Zouleyha Sidi :
Ya Rabbi Madinatul Munawwara
2026-10-08 01:43:25
0
user4161947063935
@Zalihat Usman jambawaile :
ya Allah Madina 😭
2026-10-05 19:23:28
1
adamouide760
Adamou ide :
𝐦𝐚𝐬𝐡𝐚 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡
2026-10-08 14:35:42
0
yahya.yahya7713
Yahya Yahya :
masha allah
2026-10-08 11:40:41
0
ismilabala
sardaunan shakundun :
allah
2026-10-05 20:40:28
0
rabiluabdulrahman
Action Boy :
Allah sarki Allah yagiramu madina alfarman fiyayyanhalitta ya Allah madina
2026-10-07 17:31:39
0
m_salah_kunya
M Salah Kunya :
Allah Ameen ya hayy ya qayy mu Don Darajan Annabi Muhammadu s a w
2026-10-05 21:29:51
0
aai.collection0
AAI Collection🌹🌹🌹 :
Ya Allah 🥺🥺🥺🥺🙏🙏🙏🙏
2026-10-05 22:24:38
0
user996817999999
zubairu inusa haruna :
ya allah Madina 🥰🥰🥰
2026-10-06 16:58:04
0
zeemohluxurycollection
Zeemoh Luxury collection :
2026-10-06 21:41:21
0
saluahmendesweetb
saluahmendesweetb :
Masha Allah ☝️🙏🤍❤️
2026-10-08 14:19:57
0
abbaloverbo
ABBA LOVER :
Masha allah
2026-10-07 13:36:23
0
rahmaahmadshareef0
Miemie 🥰 :
Masha Allah
2026-10-05 20:35:59
0
oumar4732
oumar :
🥰🥰🥰
2026-10-09 11:25:48
0
yahayamzakariya
yahaya m zakariya :
🥰🥰🥰
2026-10-07 20:30:59
0
saniaminu98
sani Aminu ✌️ :
🙏🙏🙏
2026-10-07 11:27:08
0
msmak77
msmak :
🥰🥰🥰
2026-10-06 16:53:09
0
nura_yarima2
Nura Yarima :
👑👑👑
2026-10-05 20:36:24
0
maizinari2
𝐌𝐀𝐈 𝐙𝐈𝐍𝐀𝐑𝐘 🏝 :
🤲🤲🤲
2026-10-05 20:02:07
0
abuabdurahamanalbarnawi1
ABU ABDURAHMAN AL BARNAWI :
🥰🥰🥰
2026-10-05 19:21:32
0
user4299480307328
ABBA wuri :
🥰🥰🥰
2026-10-05 19:19:03
0
mubaraktasiu40
king Mubarak 👑 :
Allah Sarki nidai gashi Allah ya jarabceni da soyayyar ziyartar madinah 🙏🫂😭💔💔💔 Allah ka nufemu da ziyartar wan nan kasa dan alfarman annabi da alqur'ani 🤲🤲♥️😭😭😭😭😭😭😭😭😭💔💔💔💔🤲🤲☺️🤲
2026-10-09 14:11:54
0
To see more videos from user @aliyustravel, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About