@khalifa.bashir48: Karka sake kayi mistake wajen zaben Matar Ka

Khalifa Bashir
Khalifa Bashir
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 19:19:28 GMT
23474
3510
248
208

Music

Download

Comments

abdulmaleeykk
SABGEEE :
Aeni Na Fara Tunanin Ma Anya Zanyi Aure!! 😭😭😭
2026-10-05 23:54:19
29
cutieestouch1
Fatima mooha sani :
Bawan Allah zaman matar aure ae Zabin Allah ne Kai dai kawai ka dage wajan addua da sallar dare to sai Allah ya taimake ka🥹🙏🏻
2026-10-05 23:29:29
21
shayman42
shayman :
Allah ya kyauta amma in tazo da matsalar sai mu canza wata
2026-10-07 23:36:46
7
nura.said5
SLEEPING DRESS TO THE WORLD :
Karka sake Kayi mistake wajan zaben matsala
2026-10-05 21:55:51
8
u_m_k_1
UKASHA MUSTAPHA :
tun banda wayo Mom dita take cewa in mun Zo addu'a muzan ka rokan Mata tagari, tun basan wani Abu wai mace tagari ba, har nayi wayo, har kawo yanxu ina kan roka 😊 Allah ya bamu Mata nagari🤲
2026-10-08 17:01:25
2
mansoornee
Al Mansoorne :
Allah yasa mudace sir
2026-10-09 15:01:42
2
k_one82
k_one :
insha Allah
2026-10-05 22:13:07
1
aigaladanchitextle
A I GALADANCHI TEXTLE :
Allah ya rifa asiri😅
2026-10-08 20:24:12
2
tahirpgdd7s
TAHIR-GAZ ♨️ :
wlh wannan babban lamari ne kawai ga bar wa Allah komai
2026-10-06 09:44:08
4
muhammadauwal237
Muhammad Auwal :
Ilmi kyauta. wannan ilmin ko a makaranta ba kowa ke samuba. Allah ka taimakemu (Mazan da matan)
2026-10-06 09:45:25
5
adama.mohammed2
Adama Mohamme :
wlh wannan gaskiyayane
2026-10-05 23:41:46
1
ismail_bin_ubale1
ISMAIL C.E.O 💥 :
Nagode
2026-10-08 05:58:55
2
abdulmajidkabirkura
Avthoul::2ic🆔 :
Hmmm wallahi wallahi don’t even rush wallahi take note ku shiga hankalin ku Allah ya xaba mana mata na gari
2026-10-05 22:59:29
6
nuruddeen9991
Man~Nur :
jazakallahu Khair 🤲🙏
2026-10-05 22:09:24
1
abdulhakeem7520
Abdulhakeem :
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
2026-10-05 21:49:13
1
imkatagum44
KATAGUM ENTERPRISES :
good advice 👍👍👍
2026-10-07 05:12:59
4
naziru.engineer
Naziru Engineer :
Hhhhhhhhhhh
2026-10-06 08:17:04
2
lifeofmaisalaty
MaisaLaty :
2026-10-06 05:16:43
3
kabeermuhammad66
khabeer Muhammad Naik :
to ya zamu duba
2026-10-06 21:38:51
1
yusufhassan6091
Y Hassan 🥰🥰 :
gaskiyane muna nan muna qoqari Allah yaba mu mafi alkhairi
2026-10-17 22:10:19
2
sahabiamuazukutama
yasahab :
Breaker Ai Nawane
2026-10-10 08:21:16
1
ayushertou
Loveable :
Same goes to you girls📌
2026-10-26 03:58:19
1
basheersharfadi
Bashir Sharfadi :
Kwarai kuwa
2026-10-11 20:47:35
1
sulaimanwaliyyi
W@liyyi :
Tabbas haka abun yaki Allah yayi mana zabina alkhairi 😳
2026-10-11 13:38:29
1
akwai_swag_clothing
AKWAI SWAG CLOTHING✂ :
you have an valid point 🤝
2026-10-05 23:00:58
1
To see more videos from user @khalifa.bashir48, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About