@triple_r_kannywood: ƘUNGIYAR TRIPLE R KANNYWOOD TA BAYYANA CIKAKKEN GOYON BAYANTA GA APC 🇳🇬 Ƙungiyar Triple R Kannywood, ƙarƙashin jagorancin Mai Girma Sarkin Wakar Ƙasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Mai Girma Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda, da sauran ƴan takarar Jam’iyyar APC. Ƙungiyar ta bayyana hakan ne a yau, yayin ziyarar da ta kai wa Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina a Gidan Gwamnatin Jihar Katsina, inda aka tattauna muhimman batutuwa da suka shafi ci gaban matasa, masana’antar Kannywood, walwalar mambobin ƙungiyar da kuma ci gaban al’umma. Triple R Kannywood ta sake jaddada aniyarta ta ci gaba da bayar da gudummawa wajen ci gaban masana’antar Kannywood da kuma tallafa wa shirye-shiryen da suka shafi matasa da al’umma.

triple_r_kannywood
triple_r_kannywood
Open In TikTok:
Region: GB
Monday 05 October 2026 19:51:02 GMT
21786
2038
47
38

Music

Download

Comments

villa_kankara
villa_kankara :
TUNUBU MUST GO😂😂😂
2026-10-06 00:24:43
1
nasirudanbala5
nasirudanbala405 :
nice one my governor fari dogo malam dikko ginaradan radan🙏🙏🙏💯
2026-10-05 23:50:57
0
jafar.nababa
jafar :
ubangiji allah yawatsaku albarkar annabi Muhammad s a w 🤲😭🇳🇬✊ katsina dikko falle dayace insha allah ✊🇳🇬 AREWA MUFARKA 🇳🇬✊
2026-10-05 22:44:34
3
balarabee2
khabeer balarabee :
Tinubu must go🤮
2026-10-05 21:42:29
2
ibrahimkabiru97
Dadanci :
tabdijan akwai matsala 🤣
2026-10-05 22:56:00
0
zaharaddeenaminu4
hustler :
falle daya ce
2026-10-05 23:59:33
0
kabiruharunasabo
kabiruharunasabo :
kowa kuriarso dai dai ce batakowa acikinsu
2026-10-05 22:12:35
0
abbamusaconsumer
abbamusaconsumer :
taron yan whl
2026-10-05 20:57:34
0
abbannammar
Abbanammar :
Wannan Rarara yakewa campaign ko Tunubu🤣😂😅
2026-10-05 21:50:47
0
sufiyanu488
sufiyanu488 :
lallai akwai matsala,kuyi shiiruu ana shirin kundin kuliya...
2026-10-06 00:11:17
0
mustapha.aliyu856
Mustapha Aliyu :
Allah yasa ku gane
2026-10-05 21:55:40
0
minister8142
abubakarmusa742 :
Zaku gane hakan 2027 insha Allah
2026-10-05 22:07:46
0
nafiundilamuhammed
nafiu ndila Muhammed :
Allah ya kara lafiya da nisankwana megida dauda kahutu rara
2026-10-05 21:44:02
0
umarabubakar333
Umar faruk :
yankan wuta
2026-10-05 22:00:43
0
user9924158176335
ABU BILAL :
Wlh Basu isaba Allah shike komai Basu da wani tasiri 😊
2026-10-05 21:07:01
0
ado.gwamma
Ado gwamma :
2026-10-05 22:40:17
0
umartarmuwa
Umar Tarmuwa respect :
2026-10-05 23:47:30
0
idrishakmi
idrishakmi :
2026-10-05 20:32:21
0
saifullahikaramch
Saifullahi Karamchi KT 1t :
mune KT 1t 🥰 wlh sai Gani sai hange 😂 jira dole 😊😊 muna Allah Wadai da ku 🤣😂😅
2026-10-06 00:54:28
0
sahabiyahaya05
Kadandani RMY :
mai girma gwamna kasani cewa ba lallai bane mutum biyar lokacin da za ai zabe sunanan jahar katsina
2026-10-05 22:08:46
1
balarabee2
khabeer balarabee :
Atiku insha Allah
2026-10-05 21:42:03
0
alhaji.md3
Alhaji M.D🎥🎥🕋✈️🔭❤️ :
Duk zakuyiwa Allah bayani Akwai mutuwa
2026-10-05 22:56:13
0
usman.c.boy
𝗘𝗡𝗚 𝗨𝗦𝗠𝗔𝗡 𝗚𝗔𝗜𝗗𝗔 :
karfah abun yazama was an yara
2026-10-06 00:15:19
0
user16852822761524
Mubarak :
gaskiya baba rada dama bakahada kanka dusaba sbd wllh an tsanesu yanzu basu dawani tasiri sai kama shaho kawai sukeyi
2026-10-05 22:39:25
0
bsanda22
B Sanda✈️✈️ :
kamance Allah dayabaka ko
2026-10-05 21:02:04
0
To see more videos from user @triple_r_kannywood, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About