@real___maryamyahaya: ✨ MARYAM YAHAYA MOTION PICTURES MUN KAWO MUKU SABON ABU! 🎬 A shirye kuke? 👀🔥 Mun zo muku da sabon salon muhawara mai taken (friendship Goal) shiri ne wanda zai ɗauki hankalinku, ta nishadantar da ku, tare da kawo muku abubuwan da ba za ku so ku rasa ba. ❤️ 🎙️ Mai Gabatarwa: Maryam Yahaya 🌟 Baƙuwa ta Musamman: Amal Umar Ku shirya domin fara kallon wannan sabon shiri mai ban sha'awa Shirin zai fara Fita kamar haka 👇 📅 Alhamis, 8 ga Oktoba ⏰ 8:00 na dare ▶️ YouTube: MARYAM YAHAYA MOTION PICTURES 🔥 Sabon salo. Sabuwar muhawara Sabon nishaɗi 😍 Ku kasance tare da mu — wannan ba za ku so ku rasa ba! #StayTuned #MaryamYahayaMotionPictures #MaryamYahaya #AmalUmar #Muhawara