@rararaaide: Muna Da Hujjar Yin APC✌️ @Dauda Kahutu Rarara @Aishatulhumairah @AL-HIKIMAH

Mubarak Dabai
Mubarak Dabai
Open In TikTok:
Region: GB
Monday 05 October 2026 20:12:49 GMT
266147
25445
580
487

Music

Download

Comments

adamudesigner
Adam :
Rarara Duniya ne, waka sai Rarara. Nigeria Sai Atiku ADC
2026-10-06 06:53:31
197
abbakar.sadiq75
abbakar sadiq :
Waka tayi dadi amma Allah ya ruguza apc
2026-10-06 09:02:13
61
barhomikn
IBRAHIM SANI SHEHU :
let's talk about this song pure gold, remove your political point of view, his azance, lyrics, Karin magana absolutely stunning ☺️
2026-10-08 20:00:35
0
elmusty0666
MUSTY'S PHOTOS backup📸🎬Ⓜ️ :
Wlh rarara ya rame
2026-10-05 23:50:44
13
mubee___official
Mubarak :
Allah ya isa rarara[Tears of joy]
2026-10-07 09:34:05
1
abdulmajididris11
ABDUL EDREES :
duk wanda yayarda rara yafi naziru iya waka yayi min like
2026-10-05 23:07:17
30
abulaffanyusuf
Yusuf Dan rijiya :
naziru sarkin waqa kayi hakuri rayuwa take idan Allah yace sai wane to sai wanen,yanzu lokacin rararane indai waqar siyasa ce,naziru kaje kayiwa sarakuna waqa kafi rara iya waqar sarakai shikuma yafika ta siyasa
2026-10-06 05:45:24
23
umaru_sandah
S A N D A✨️ :
waqa tayi dadi amma wlh baxan xa6i apc ba
2026-10-08 10:46:59
0
mkdone1
mk don :
waqa tayi dadi' amma insha allah se tunubu yasha kayee
2026-10-05 21:35:09
44
faroaq22
Faroaq_🅰️🅱️🅱️🅰️_AMV :
Allah yasa asaceku
2026-10-06 06:10:40
16
isahaliyu6
𝕍𝕚𝕣𝕦𝕤 𝔽𝕚𝕟𝕚𝕤𝕙𝕖𝕣 :
waqa tayi dadi, Amma dai tinubu most goo❌
2026-10-06 08:39:04
22
salmang598
Salman G☠️ :
Wlh inda zansamu borm zan iya kunar bakin wake anan duk mumutu
2026-10-06 13:09:15
4
baffa.ramsey
Baffa Ramsey :
Waka tayi Dadi Amma wallahi Atiku zamuyi
2026-10-06 07:17:13
17
awosbelongmen4
DGY🎓 :
It is undeniable fact that Rarara is excellent when it comes to political songs.
2026-10-06 08:15:39
3
user358102019237
12345678 :
Allah ka Rusa Apc mai cire tafin mai
2026-10-05 21:44:13
10
sadiq__madari
sadiq__madari :
Kanada hujja kayi tinubu raayinka ne, muma muna hujjar sauke tinubu kuma raayin mu ne
2026-10-05 22:45:03
8
msadeeq050
Mansur Sadeeq :
Waƙa kam tayi Amma muna layin TMG 💯
2026-10-08 10:04:45
2
marnona_jr
Faisal Bello marnona :
Allah yayimuna maganinku
2026-10-05 21:29:40
9
amearuddeen
Amiru Ahmad Tijjani :
munada hujjar kin APC❌
2026-10-08 10:16:37
1
abubakargarbamukt
Abbakar garba :
Allah ya mana maganin irinku
2026-10-05 23:05:06
4
abuaisha_
abuaisha_ :
wata tayi dadi anman sai wazirin adamawa insha Allah TMG
2026-10-06 08:58:24
1
abdullahialo62
Alo Hadejia 🥰 :
Kungiyar tsananninu
2026-10-06 09:57:49
2
itzaqalees_son
Ubaidullahi Lawal Aliyu :
waka tayi cakwai zamu shata mu haddace Amma wlh bazamu zabeta ba ehe
2026-10-08 00:04:13
3
umaryahaya222
L̺͆o̺͆n̺͆g̺͆ s̺͆t̺͆a̺͆f̺͆f̺͆🥷 :
Dan Allah ya sunan wakan Nan?
2026-10-06 16:01:58
1
user3300924741596
deeku😎😎 :
ya sunan wakar nan
2026-10-06 08:25:42
3
To see more videos from user @rararaaide, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About