@abmaishadda: Zamu Fara Muku Gawurtaccen Shiri Mai Gajeran Zango #HISABI Ranar Juma’a 9th October Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 8:00pm a YouTube channel din JAKADA HAUSA TV Da Kuma @mahanga_tv 8:00pm. Kada ku sake a Baku labari #HISABILIMITEDSERIES Episode Sha Uku and Kacal (13 Episodes) kuma anan labarin yake karewa, Ku Kasance Tare Damu Domin Kallon Ingantaccen Shiri Mai Dauke Da Kasaitaccen Labarin da zaku jima kuna yabawa. Daga Gawurtaccen Kamfanin @alismailmotionpicture Shiryawa/Bada Umarni @realabmaishadda Labari @alh_ismail_ Tsara Labari @ibrahim_birniwa @majeelhajeej Fatima Yar Borno @mujahid_s_koguna Daukar Nauyi @alh_ismail_ Cc @nuhuabdullahi @fagenkannywood._ @officialkannywood NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB