malam kenan idan akama malam tambaya daya seyabada answer samada goma , Allah ubangiji yaba mlm wannan mulki chikin sauki batare da wani wahala ba Allah ya iyamaka da iyawarsa dun alfarman annabi Muhammadu SAW 🤲
2026-10-06 09:23:25
21
AIR FORCE LEGEND ✈️🦅🪖 :
Wallahi Duk jikin su yayi sanyi
2026-10-06 05:27:20
15
Real Abdurrahman Musa :
Gombe ta Malam ce insha Allah
2026-10-05 21:28:07
19
Usman maikankat :
Insha Allah Sai kayi shugaban kasa
2026-10-08 09:07:52
9
bala narasulu :
Allah ya bashi shugabancin bama gombe kaidaiba, Nibadan gombene malam ko lokacinda yayi minister yayi wajibinsa da s
2026-10-05 22:41:17
9
@ M_BANGEES :
daga GOMBE sai Billa da izinin ALLAH
2026-10-06 09:13:44
7
Abdul __Yallow :
Duk Wanda yafahinci ta fiyar mlm akwai ilimi yamin like 👍
2026-10-08 19:05:24
5
ᴰᴼᴳᴼᴺ ˢᴬᵁᴿᴬʸᴵ💪👑💫 :
Gwamawa wlh kun huta naso a ce Hasken nan a Jahar Kaduna yake. amman In Sha Allah daga nan Sai Villa
2026-10-05 23:52:23
6
Algoni Muhammad :
wallahi malam yanada qualities ɗin ba ma sai anyi election ba.Kawai aɗauka abashi.
2026-10-06 08:49:58
6
gAd@nGaH :
Quri-unmu na Kwami LGA Na Mallam Neh Duka Inshaa Allab
2026-10-06 09:12:17
8
SD collection 😍 :
gombe ta malam ce
2026-10-05 21:19:32
8
hajiyaadam :
gombe ta malam ce in sha Allah mun shirya tsaf domin zaben mlm Allah yakaimu rai da lfy
2026-10-06 10:46:55
5
sake :
wannan shine ake cewa idan mutum zai baka riga to ka kalli ta wuyansa don haka ku Dubi rayiwar mlm you have to think 🤔 gambawa
I'm in kano but don't do a mistake don't please ahwarace cin takarar mlm is a stat to change all Nigerian in sha Allah Allah yasa mudace baki daya