@chocolatelady430:

Chocolate lady🖤🦋
Chocolate lady🖤🦋
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 21:00:15 GMT
8825
737
32
19

Music

Download

Comments

behumble7054
behumble7054 :
Wlh what dey writ is Thesame with my habit
2026-10-06 13:12:12
0
sparkling442
Saleem musa :
Self respect bana shiga abun da ba’a sakani bah but too much like people who understand me🥰
2026-10-06 13:58:51
0
sir__innocent1
🌟Sir__ Innocent 🌟🧨 :
Self confidence 💪
2026-10-06 10:59:07
2
realabdeaz12
ABDE-AZ16 :
inah rayuwa ta ni kadai ba abokai daga kasuwa sai gida sai ball 🥰
2026-10-06 12:22:56
3
070366jamso
jämësö :
inasonta Amma bazan aureta ba,Kuma bana so inji wani ya aura 😂
2026-10-06 11:04:45
2
jagabahne2
JAGABAH NEH☠️🦅💫 :
Zaman Lpy
2026-10-06 11:19:31
1
janna305060
jannat :
Wlh nima haka nake
2026-10-06 23:10:19
0
itz_jeboy
itz😎je😎boy :
bana nufin kowa da sharri 🤗
2026-10-06 12:02:50
1
englandboyofficial
englandboyofficial :
Nikuma Halin Naki Ne Ya Burgeni
2026-10-06 06:15:52
1
destinydestiny163
Destiny 🇪🇸 Destiny :
Kana cin Amana Ta Mun Rabu Kenan Wllh Har Abadah Wllh Hakan Yana Burgeni Sosai Da Sosai wllh
2026-10-06 21:55:59
0
aljabir.mukhtar
J boy :
Dariya
2026-10-06 22:07:19
0
usmandahiru53
RCHP. USMAN DAHIRU USMAN 053 :
so baya sa na fada a soyayya, KO da kuwa yaya nakeji, kuma da karfin tsiya sai na koyawa kaina yadda zandaina Jin hakan,
2026-10-06 21:35:02
0
ismaeelharunajoji
Theo💯 :
Alhmdllh I'm so happy.ina da matukar hakuri baka taba gani nayi fishi Koda kamun abun da zanyi fishi.sannan ina Son naga na fidda Wanda yake cikin matsala da zan iya magance mashi ita arayuwata 💗
2026-10-06 21:03:50
0
abubakarsadig1
ABUBAKARSADIQ :
magana daya nake yi bana canjawa
2026-10-06 21:31:53
0
mubarakmk787
Mubarakeey :
ni kuma halin introvert danake dashi wlh Yana matukar burgeni
2026-10-06 21:13:39
0
s.gusman004
sg_Usman.004 :
Ina son yin sallah cikin jam,i banaso narasa koda raka,a 1 wannan shine halina dana fiso a cikin rayuwata [Heartwarming][Heartwarming][Pray]
2026-10-06 20:39:50
0
camoon3333
aliyu sabiu :
alhamdulillah Ina alfahari da halina kamar haka,bana da abokai domin sun barni dan bani d wani abu na Azo a gani, Amma duk na janye daga garesu daga ni sai kani na sai kanwata sune kadai abokai na. alhamdulillah for that
2026-10-06 20:43:02
0
hafsatibrhima
hafsatour🖤 :
Wllh Nima haka kuma ina jin dadin hakan kafin na dina son mutum din ne amma wllh daga zarar nace ma dina Wllh to na dina har abada
2026-10-06 17:45:17
0
dym011lsvkd0
موبارك :
Naman ilimi
2026-10-06 13:41:14
0
dan.malan.dankama
ɗan malan dankama :
ni ryw ta inayinta bandamu dakowa saiyyya shigo cikin ryw taba hkn yana burgeni
2026-10-06 13:13:33
0
officialummar001
OFFICIAL UMMAR :
halin da idan ina kudi zan yi sadaka dasu duk wanda bashi na taimakami shi
2026-10-06 13:59:20
0
adamu.saidu06
adamu saidu :
wlh brother sauri fushi,,bana iya zuwa inda za rinani kokuma acimutuci wani 🙏
2026-10-06 23:19:32
0
ajebot49
Ajebo ❤️😍 :
Kyauta Wlh Ina San naga Ina kyauta da kace bani in dauka in bayar kuma har abada zanci gaba da haka
2026-10-06 15:07:33
0
mankal162
hauwa :
Neman masalaha Ako wan ne yanayi hkn yanasawa inajin dadin lamarinsa sbd abaya nayi rigima da mutane ss Amma ynx Alhamullah hkn yamun aiki
2026-10-06 14:28:24
0
drnazeersalihi
Naziru Nafiu :
kaimun laifi na kyale ka kamar ban fahimta ba Amman kyale ka kawai nayi
2026-10-06 12:49:47
0
To see more videos from user @chocolatelady430, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About