@alanwaka: RANGADI DAGA SILVER JUBILEE ZUWA UBASANJO ZUWA IBB KAMA WAMBAI ZUWA ZAGE HAR HANGA ZUWA YOLA AGADASAWA GABARI KWANAR GODA MARMARA SAI MANDAWARI#arewa #arewa__tiktok #masoyasarki #goviraltiktok

Aminu Ladan Abubakar
Aminu Ladan Abubakar
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 21:10:57 GMT
117265
21543
356
382

Music

Download

Comments

sir_lyxzz
Sir Lyxzz :
Ga Aminu Akan Karaga Ga Aminu Sarkin Dawaki Babba Agefen Sarki Ga Aminu Ala Bisa Karagar waken Sarki tou meye yayi saura??? agayawa mai Gardama, KANO Da KANAWA AMINU suke so
2026-10-06 12:45:53
43
abu.ammar33
abu ammar :
Waka tayi dadi amma banason aminu
2026-10-07 08:16:23
4
pedroskiey_1
Pedrosky_ :
Soyyarka tana bani wahala, Ina saurara don babu yanda zanyi gaskiya. Ni dai ALA kai ne nawa.
2026-10-05 22:49:05
22
shanab_horse_dress
shanab_horse_dress :
AMINU ALA KAI DUNIYA NE WLLH 🥰🥰🙏🏻🙏🏻😂😂
2026-10-05 21:37:34
31
hydaradams
Aleeyou aderm ibraheem😎 :
Dan manzon Allah sarki a duba mu a sakar mana wakokin nan RANGADI,Fatahu kano, wakar maniyyata aikin hajji,
2026-10-05 21:27:17
12
7secret1
7secret :
Mu Muke Da SARKI AMINU👑 Mu Muna Da SARKI WAKA DR. AMINU LADA ABUBAKAR. Mukam Alhandulillah
2026-10-06 07:52:28
13
okomaisallah7gmail.com
me sallah mazan kwarai :
inayinka Alan waka mune yaran baffanyo 🙏
2026-10-07 08:18:46
6
its_zarah5
Zarah Abdullah🌹 :
Sunan wakar
2026-10-06 12:40:26
8
aminu_dabo
AMINU DABO✊✊ :
NA DARE MOTA NAKE WAKOKIN DANA LAZUMTA 🫡🙇🏾✊🏼
2026-10-05 21:24:26
6
juniormk0111
MK FULANI💥💯 :
dan girman ubangiji aturomin wakar nan wanda yake da ita ataimakamin dan allah wlh naduba bangantaba
2026-10-08 14:20:13
1
mahmoud.turakee
Extraordinary! :
Allah ya kara basira Dr🥹❤️
2026-10-05 23:44:03
1
sahibussirrirabiu0
SAHIBUSSIRRI RABIU :
Don Allah ya sunan wakar nan
2026-10-08 17:42:46
0
malambade
Ibrahim gashua :
waka tayi amman mu muna layin sarki sunusi
2026-10-07 18:05:55
1
yarima.fashion.de
Ibrahim As Yarima :
kuri'a ta Sai abinda Alhj Aminu Ado Bayero yace in sha allah 👏
2026-10-05 21:47:48
6
ysabbas
yahyasaniabbas :
Allah ya dawo da Aminu gidan Dabo
2026-10-07 09:07:38
1
aliyumuhammadisa
ALIBOSS :
Kano kuyi kokari asamuku sarkin ku Aminu ado bayaro.
2026-10-06 05:49:04
5
hydaradams
Aleeyou aderm ibraheem😎 :
Dan Allah sarki ka sakar mana a audio Mack
2026-10-05 21:15:54
5
shanab_horse_dress
shanab_horse_dress :
ALLAH YAKARAMA ANNABI DARAJA 🙏🏻
2026-10-05 21:37:56
8
yusiflawanmuhamma
Yusuf Muhammad :
Allah yaka basira alanwaka
2026-10-07 07:42:14
4
usmangarba526
U.G WAMBAI :
Ga Ala duniya hausa a wakar Sankano, Ala yayi dubaiya ya gano asalin sankano, Ga Alan wakar Masarautar Kano yana shelawa duniya Aminu shine asalin Sankano.
2026-10-07 10:35:52
3
abdullahi__gumel
Abdullahi A Gumel :
Mai kano ne Tauraron Duniya✊😫
2026-10-06 10:38:54
2
yusufconti
YUSUF CONTI PKM :
Allah Yakara daukaka
2026-10-05 21:15:02
1
king_kabeer270
King 👑 kabeer :
wai kala nawace wakar
2026-10-05 21:19:00
1
kskala18
ALA Textile :
Alanmu bawasa ba ❤️
2026-10-08 10:16:25
1
danussy_goodboy
GoodBoy :
Allah ya kara basira Dan Amana
2026-10-05 21:22:47
3
To see more videos from user @alanwaka, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About