@mr__clown_: Saraki Sa’a Dai 💪🏽💪🏽💪🏽 @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah #kahuturarara #viralvideo #trending

A.A.Bash
A.A.Bash
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 05 October 2026 23:00:35 GMT
391183
45951
520
541

Music

Download

Comments

musbahusalisukuraye41
musbahusalisu kuraye :
Rarara Duniya ne, waka sai Rarara. Nigeria Sai Atiku ADC
2026-10-06 08:31:12
204
user3700187661305
Auwalu Guruza Jahun :
anyakuwa Dikko radda baya amfani da kwayoyon zamani
2026-10-06 00:10:41
94
cmrd_haroun
Cmrd_Haroun_Bin_Abdallah :
dikko fah ya haddace wannan wakar
2026-10-06 05:34:35
49
_bombino
BBG :
track name please
2026-11-10 17:29:55
0
muhaf001
A.M. MUHAF collections :
mata masu aji anboyesu a gida 😭😭😭
2026-10-06 08:04:38
27
mrsmladan
MrsMladan :
Ya kamata dikkon nan ya fara film ya fito a waqa naga ya shahara a maming
2026-10-06 12:53:21
4
maryamaliyu418
Queenmiemie :
ko jiya saida barayi suka ishemu da harbi Amman suna nan suna nishadi
2026-10-08 11:57:22
4
ryd160394
R~Y~D :
Yanafa iya basu 500 millions hmm
2026-10-07 10:14:39
7
ibrahim_bola
ibrahim_bola :
ikon Allah mukan dai katsinawa daga kan margayi Ummaru musa da Ibrahim shema bamu sake yin sa,ar gwamna ba
2026-10-06 15:14:20
4
bestkheengabbarty
BestkheengAbbarty :
waya Lura gomna nabin wakan nan 😅
2026-10-06 01:47:49
22
usman_mayos
Usman_Mayos :
Inama ache gobara ta tashi duk su mutu🔥🔥🔥
2026-10-11 10:27:25
1
aliyumusaabdull63
sir khaleed oo1 is back😎 :
live show
2026-10-31 21:03:20
0
starbxcr7ry
Dankimah :
Maganar Gaskiya ko nine akamin wakar nan ina matsayin Gomna Allah ne kawae yaşan nawa xan bayar
2026-10-07 14:03:55
0
haedar98
Haedar :
Allah kasa muyi kyakkyawan karshe, duniya akwai dadi amma aekin banza ce
2026-10-06 21:18:15
5
usman_falalo
usman mai dala :
waka tayi dadi amma gaskiya bana yinka
2026-10-09 09:01:25
4
itzabbaben2ben1
itz-abba ben2ben :
Duk wanda yaji haushin su yamin likę 😂😂
2026-10-10 12:54:41
3
dino14275
Alhaji dino :
wlh hausawane masalan najeria
2026-10-06 08:29:05
6
habibu.salisu96
mohammad herbeeb :
rarara ramewa yakeyi
2026-10-09 13:50:13
1
sulemanmuntari495
Suleman Muntari :
FALLE DAYA CE DA IKON ALLAH
2026-10-06 09:46:23
1
danhajiyamisau60
DAN HAJIYA :
bamayi
2026-10-07 21:29:55
1
mrsisah59
Fulany girl :
Maganar gsky waka tayi dadi😁💃
2026-10-11 15:44:57
1
umar.muhammad1154
one life :
ka iya waka Amman sai ADC
2026-10-06 18:39:49
1
abdulrahman.buba1
AbdulRahman Buba :
se dikko
2026-11-10 10:39:12
1
latecomer06
SHÄLKË15✌🏾☪️ :
nanfa antashi kan dikko
2026-10-06 19:49:10
1
user48511398523725
ABDUL_ABBA_KING :
in Allah ya yarda RARARA sai yagama lpy alfarmar annabi Muhammed
2026-11-03 08:54:19
1
To see more videos from user @mr__clown_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About