@labarai24: Me yasa matsalar tsaro a Najeriya taki karewa? "Babu wani mai aikata laifi A Najeriya da ban sanshi kuma ban san inda za a Kama shi ba." Cewar Dr. Yahuza Getso, ma na zari kan harkokin da suka shafi tsaro a Najeriya. Dr. Ya bayyana hakan ne a yayin taron da kungiyar Ko da Naka ta shirya kan wasu manufofin Tinubu da zaben 2027 Ya kuma bayyana cewa matsalar tsaron Najeriya da gangan akaki magance ta. #TMG #arewa #NewsUpdate #ministerofdefense #nigeria
Labarai24
Region: NG
Tuesday 06 October 2026 05:32:49 GMT
Music
Download
Comments
M’Ishaq (Abul Ameer) :
Kaji zancen gaskiya da gaskiya
2026-10-06 10:07:17
3
Tijani Suleiman :
gskyne
2026-10-06 07:38:20
2
ibrahimm.inuwa1 :
Amma anraina mana wayo anan
2026-10-06 13:41:00
1
nasiruibrahim92 :
allah ya saka maka da alkairi allah ya tsareka
2026-10-06 13:25:32
1
R K musileem :
wllh kafi shugaban Qasar najeriya amfani agurina talakawa🥰🥰🥰🥰
2026-10-06 09:24:57
7
♛ 𝑨𝒍 𝑴𝒖𝒔𝒕𝒂𝒑𝒉𝒂 ♛ :
hada shugaban kasa
2026-10-06 06:34:20
6
yasalam :
ALLAH YACANZAMANA SU
2026-10-06 09:10:19
3
umarjamcy3111 :
Allah ya isah
2026-10-06 06:52:17
5
saiduabdullahi401 :
Wannan Gaskiyane megida
2026-10-06 07:24:20
4
garba musa :
gaskiya n
2026-10-06 11:25:44
1
musakanumahmmad43 :
Allah sarki Nigeria
2026-10-06 06:32:14
7
Hon amanar majigiri yan'riga :
kinyi akayi nima na sani
2026-10-06 11:14:15
1
Clansee :
maganar gaskia kenan
2026-10-06 07:23:25
3
Shamsu Smad :
Allah ya karawa Dr. Lafiya
2026-10-06 07:13:33
5
musbahu Muhammad :
Allah ya isa
2026-10-06 07:22:48
5
N/M :
inada tunin irin naka tuni
2026-10-06 08:09:28
4
prince yhy 786 :
kaji gaskiya
2026-10-06 07:28:04
2
saniyos :
Allah isarma bayinsa
2026-10-06 08:41:33
2
Ibrahim Faruk shehu :
kaji gaskiyar magana dan uwa kuma dan Najeriya Musulmi da Kirista ta kuce...?
2026-10-06 08:34:18
5
LURWANU MUHAMMAD :
😏😏
2026-10-06 11:05:10
1
babangidayau33 :
Allah ya stareka amin
2026-10-06 11:56:00
1
d Mallam :
gaskiyane og
2026-10-06 10:25:16
1
NUHU ABDULLAHI Q.Y :
Nageri,a kasata
2026-10-06 06:51:15
2
ibrahimm.inuwa1 :
boko haram dakuma kidnapped dikkansu abudayane sunan akacanza ba kwan gilarba dodo (1) akewa tsafi Allah yasa mudace
2026-10-06 13:39:31
1
usaini tukur🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
gaskiyane
2026-10-06 09:03:27
1
To see more videos from user @labarai24, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.