Wanda duk ya saka soyayyar Annabi Alaihissalam a gaba babu abinda bazai fi ƙarfi ba.
Nana Ummu Aymana Radiyallahu Anha lokacin da zatayi Hijrah ta haura shekara 80, kuma a ƙasa ta tafi. Tana tafiya sai ƙishirwa ta kamata, haka ta kusa galaɓaita, kawai sai ga wata ƙwarya daga sama; da ruwa a ciki, sai ta sha, can wani lokaci sai ƙwaryar ta dawo ta sake sha.
Tundai daga wannan ranar har ta bar duniya bata sake jin ƙishirwa ba.
Allah ya hore mana soyayyar Annabi ta gaskiya....
2026-11-09 12:44:19
18
KHADEEJATOU 🦋🩵🦋 :
Annabi dadi ❤️❤️❤️
2026-11-17 02:04:20
14
MUHA ANWAR DAN TIMBA ZBNW :
SHUGABA MANZON ALLAH S A W
2026-11-18 12:38:48
6
Ibrahim issoufou Ibrahim issou :
Macha allah ❤️
2026-11-17 06:22:51
5
fulani boy :
Allah Yakaramana son manzon allah
2026-10-06 10:24:39
11
muhammudu yahaya :
Allahu Akbar Rayuwa Allah yaqara hasken makwanci Sabo Da Alfarmar Shugaba S A W mukuma intamu tazo Allah yasa mucika Da imani Sabo
2026-11-02 00:54:00
6
Moussa Salgo :
عليه افضل الصلاة والسلام
2026-11-17 21:18:44
5
tijjani sanusi :
11111111111122222221111112222222
2026-11-25 09:41:37
0
Kabirou na fadima❤ :
sallahu alaika wa alihi wa sallam
2026-10-06 12:43:56
5
musa.m.j.shuwa💪💪✈️🇳🇬🇳🇬 :
WANI lokacin gani nake ba Wanda yakai yan Nigeria son manzan Allah Allah kakara mana san manzanka yarabbi s a w🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Muhammadu rasulallah s a w🥰
2026-10-07 20:34:55
8
Hydar :
aduk duniya babu abinda xaka ambata ka saka ni farin ciki kamar manxon Allah s a w 😭😭😭😭😭
2026-10-07 22:11:07
5
Fatihu Ummar :
lambaika ya rasulillah 🥰🥰🥰
2026-11-01 23:06:50
5
Ismail mht 001 :
saw🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰@saw
2026-10-06 16:54:47
10
babangida hussaini bajoga :
s a w
2026-10-06 17:10:42
7
SHAIRAN ANNABI MUHAMMAD S A W :
ANNABI MUHAMMAD S A W
2026-10-07 12:26:36
5
Salisu Hussaini :
sallallahu alaihi wasallam
2026-11-18 09:17:54
5
Matu_qadeer :
Ya takesu takewa
2026-11-03 20:28:51
5
mahamadoutoudou :
.s.a.w
2026-10-06 20:40:01
2
Sarki empire 001👑 :
s.a.w 💯💯💯💯💯
2026-11-09 12:31:35
1
halifa boy :
saw
2026-10-06 18:58:59
2
To see more videos from user @official.fada, please go to the Tikwm
homepage.