@pads4everygirlinitiative: Gamunan munata rabawa yara pads kyauta daga kunguyarmu na pads for every girl initiative #pads i#PadsTodayPossibilitiesTomorrow #MenstrualHealth #MenstrualHygiene #PeriodPoverty
Kun kyauta da kukayi wannan abun arzikin but to me bai kamata kuyi masu video haka ba,idan kukayi gathering dinsu like a assembly sai kuyi masu jawabin abindq ya kawoku wanann wurin kaɗai ma ya isa idan kukayi video🥰
2026-10-06 19:09:41
15
ķíňģ àł åmëęñ :
Allah ya saka maku da gidan aljanna
2026-10-07 21:10:38
2
CHIXON TEXTILE✨✂️ :
Dan wlh wasu wanna abun da ake rainawa baza su iya siya bh
2026-10-07 17:03:11
8
Umar Farouq :
Very good.
2026-10-08 04:12:04
2
sulaimanbello :
hajiya allah yabiyaku
2026-10-08 14:43:23
3
ibrahimabubakar18 :
masha Allah allah yasa nan gaba ku basu abinda yafi wannan 🥰
2026-10-08 10:11:22
2
Usman P Gandu :
allah yasaka muku da alkhairi...
2026-10-07 17:49:13
5
Aliyu Muhammed :
allah ya saka maku da alkhairi allah ya baku mafificin haka☺️😊☺️
2026-10-07 23:36:15
1
Ď šãřķï 👑 :
Allah y taimaka
2026-10-07 19:29:15
1
Bashir Tasiu :
Masha Allah 🥰
2026-10-07 20:20:58
1
ALHAJIN MAKKAH PACKAGE📦 🇸🇦 :
Allah yabada lada
2026-10-07 18:46:02
1
bajatu sani :
Allah y biyaku
2026-10-09 14:33:05
1
ibrahimeng :
masha Allah
Allah yasaka muku da mafificin alkairi
2026-10-08 13:26:43
3
shamsu haruna :
Very nice 👍👍👍
2026-10-07 18:39:11
2
Umar alhassan Usman :
gsky APC bala ehce
2026-10-08 08:51:19
0
Francisco :
very good
2026-10-09 10:05:23
0
_nUL🪐🩸 :
An birge ni
2026-10-07 21:22:34
2
M.Khazeem Communication :
gaskia kun kyautar Allah ubangiji ya sauka da alkairi
2026-10-07 18:15:11
2
CHIXON TEXTILE✨✂️ :
Allah y saka muku da alkairi
2026-10-07 17:02:45
1
kano :
masha Allah
2026-10-06 20:00:30
1
BANBENO LIBYA🇳🇬🇮🇪🇱🇾 :
wlh inatausayin mata
2026-10-07 21:25:54
2
💱young💸allhj🦅Nasir🦍skt🦃🎶 :
wllh wllh haka Kawai ni mata suna ban tausayi mata iyayin Allah ya Kara muku lpy danisan kwana bayin Allah
2026-10-07 21:33:27
1
Sunnatu Rasulillah🕋🕌 :
MashaAllah, Allah yasa a mizani
2026-10-06 16:54:25
2
real❤️abba❤️ respect 🔥 :
Nima d mgn zanyi Amma d naji hujjarki sainaga video d kikai ba matsala bane wlh Allah yataimaka
2026-10-08 11:08:30
2
To see more videos from user @pads4everygirlinitiative, please go to the Tikwm
homepage.