@5ggidagidanetwork: #waragainstdrugabuse

5ggidagidanetwork
5ggidagidanetwork
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 06 October 2026 11:41:40 GMT
135335
13973
207
516

Music

Download

Comments

imamu_sr_27
Imamu_sr_27 :
baba ta ba uwa ba Uba Nima ba uwa ba Uba 🥴🥴😭😭
2026-10-06 13:53:14
32
ridawan84
ridawan84 :
Gaskiya naji dadi yanda aka chanxa salon video aka daina nuna fuskar su a video
2026-10-06 16:41:36
5
lameenyusuf
Lameen Yusuf :
Muhuyi Duk Wanda aka kama da makami ayi masa hukunci da makamin sa
2026-10-06 12:41:05
5
ismailxuwa
Ismail Muhammed Gano :
Allah yaqara taimaka muku Kuna saita Al,umma Allah yabaku lada yasa kugama lfy alfarmar annabii s.a.w
2026-10-06 12:41:46
13
muloniya0
@muloniya0 :
Allah sarki yan unguwarmune wlhy duk cikinsu babu dandaba sunji gudune sekowa yafito damakami dan sukareman unguwarmu sabida ansaba shugoma acucemu barayi har sukona shagunan unguwa
2026-10-06 18:14:36
2
yusuf.isa51
Yusuf Isa :
Amma ya baa nuna fuskarsu yanzu
2026-10-06 12:59:44
4
ahmad.m.auwal2
Ahmad M Auwal :
Babahta ba uwa ba uba. Nima ba uwa ba uba Wannan a chargi yake
2026-10-06 19:11:56
1
madeenah957
madeenah :
Allah ya taimaka muhuwi magaji rimin gado
2026-10-06 13:34:37
4
yahayabashir4
Yahaya509 :
Gashi basa rasa abun da zasu fada
2026-10-06 18:33:27
1
mrabman4
MR Ab Man BACUP🥷🏾 :
Allah ubangiji ya qara muku qwari qwaiwa Akan Aikin ku
2026-10-06 14:05:34
2
menah4240
MEENAH VEILS AND MORE :
ya hayyu ya kayyumu yabaku kariya daga sharrin Azzalumai 🙏
2026-10-06 14:14:53
2
alzahfasicleaningservice
AL ZAHFASI CLEANING SERVICES :
gaskiya naji dadi yanda aka chanxa salon video aka daina nuna fuskar su a video
2026-10-06 13:17:13
3
musa.ab.ummi
M K zamani ⚔️🛵🗡️ :
lafiya zakagama me gida
2026-10-06 13:21:59
2
user774769194459
Usman Bashir jakara :
Allah yatayama muhyi
2026-10-06 12:41:02
4
umar241982738264
Bha Bha ne :
2026-10-06 13:42:44
1
amanarmalamjafar
DausayinSunnah:SheikhJa'afar🌿 :
masha allah
2026-10-06 13:10:49
2
mamman.a.k
mamman :
2026-10-06 13:49:22
1
kabirahmad898
Baffa makama :
Masha Allah
2026-10-06 13:36:12
1
producer178
1@producer :
Allah ya Saka muku da Alkhairi Kano garin mu garin iyayen mu garin kakanin mu Kuma gargajiyar mu
2026-10-06 12:58:34
8
abbababa53
𝔸𝕓𝕓𝕒 𝔼𝕟𝕥𝕖𝕣𝕡𝕣𝕚𝕤e♂️ :
𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐬𝐚𝐤𝐚 𝐦𝐮𝐤𝐮 𝐝𝐚 𝐚𝐥𝐡𝐞𝐫𝐢 𝐨𝐟𝐟𝐢𝐜𝐞 , 𝐀𝐛𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐧 𝐮𝐦𝐦𝐚 𝐲𝐚 𝐬𝐡𝐢𝐠𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐧𝐮 𝐩𝐡𝐚, 𝐛𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚 𝐛𝐚 𝐮𝐰𝐚 𝐛𝐚 𝐮𝐛𝐚 𝐧𝐢𝐦𝐚 𝐛𝐚 𝐮𝐰𝐚 𝐛𝐚 𝐮𝐛𝐚 𝐝𝐞𝐥𝐚𝐲 𝐬𝐦𝐨𝐥𝐝𝐞𝐫 💯
2026-10-06 21:03:58
1
dan.yan.ka
dan yan ka :
Allah sarki
2026-10-06 12:56:52
1
umaryunusa6258
Omar yns :
kaiiii🤣 kano kenn
2026-10-06 12:29:09
1
abdulazeezmuhamm49
abdulazeezmuhamm920 :
Allah yasa shurun danayi alkairine ne
2026-10-06 14:22:04
1
truckdriver1510
Truck Driver :
shiru yaraba ka da kowa
2026-10-06 16:05:32
1
deejahr5050
deejahr5050 :
Allah ya maka albarka gwamna 🥰
2026-10-06 16:17:55
1
To see more videos from user @5ggidagidanetwork, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About