@abba_bloger: Wannan malamin ya bayyana rashin amincewarsa da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana cewa: “Ba ma son ka, kuma ba za mu zaɓe ka ba. Ka zo ka kama mu gaba ɗaya.” Ya ƙara da cewa ba su taɓa tunanin za a samu shugaba da zai zarce Buhari a abin da ya kira rashin kyautata mulki ba, yana mai cewa Tinubu ya zarce Buhari. Ya kuma ce ba sa tsoron kowa, kuma ba sa ganin za a iya tsoratar da su. follow backup account @abba_bloger_2 #Tinubu #Nigeria #Buhari #Politics #ABBA_BLOGGER
ABBA_BLOGER
Region: NG
Tuesday 06 October 2026 11:59:11 GMT
Music
Download
Comments
katangafabric :
Ka isar da sakon Allah
2026-10-06 16:18:05
32
B U A investment ❤️ :
Kuma zaici sai hakurii
2026-10-06 20:43:41
0
nasiraliyusteady :
Malam ubangiji Allah yasaka da alkhairi ubangiji Allah yabaka duk abunda kake nema
2026-10-06 20:30:59
9
ARC SALEH MOHAMMED :
mallam ka sauki hakki da Allah yamaka insha Allah
2026-10-06 15:34:29
25
shafiuibrahimsali :
sai tinunbu insha Allah
2026-10-07 08:19:00
1
UMAR001 :
Allah yayi maka Albarka malam
2026-10-06 14:13:40
8
sanikurfi1 :
Ga abun reposting ba dama🥹🥹
2026-10-06 20:35:27
0
user4902427072719 :
Allah yabiya yakuma gareka dagasharrin abunda ya halitta
2026-10-07 11:40:51
2
Ayshagarba325🔹️ :
😭😭Allah yasaka muku da alkairi yasa kugama lafiya
2026-10-06 20:07:26
0
Ustaz Mahdi Ya'u Sundu :
Nigeria sai baba Atiku Abubakar Insha Allah
2026-10-06 21:30:09
3
Oga Mashi :
Allah ya jikan iyayen ka Mallam 🙏
2026-10-06 16:04:41
1
Young Abdul ✨💫 :
Allha yasaka muku da al kairi
2026-10-06 12:41:38
3
faruqiliyasumbabb :
mungode
2026-10-07 05:13:06
1
Alkasim Bin Hassan :
Allah ya tsare mana kai mallam
2026-10-06 23:29:52
1
Humble M Sidi@8 :
Allah ya jikan magabata yayiwa rayuwa albarka 🙏
2026-10-06 14:00:35
1
Ib done :
Say Muslim Muslim ticket
2026-10-07 05:52:07
0
Tahir Salihu Lamorde :
Allah ya saka da alheri malam
2026-10-06 14:11:15
1
HALAL_COLLECTIONS :
Mallam Qarai
2026-10-06 14:28:31
2
comared :
tinubu most go
2026-10-10 10:28:26
0
Al.musbah :
#Tinubu most Go#‼️🚫❌️
2026-10-07 10:00:16
1
saiduali04 :
kaji gaskiya malam allah ubangiji kasausau tamana abunda yafi zama alkairi ya allah ameen 😭
2026-10-09 19:05:38
0
DAUDA ALIYU :
tinubu must go
2026-10-08 06:09:07
1
partial_uxtax :
Tauheed
2026-10-10 13:10:43
0
Muhammad Ibrahim :
INSHA ALLAH 2027 SAI ATIKU
2026-10-07 13:55:40
1
Raihana A.A :
Gaskiya ne
2026-10-06 12:54:21
0
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.