@chefasmas: BUSSINESS IDEA ALAWAN MADARA 🥛 —Madara kwata 3k —Sugar gwangwani 1 da rabi 500 —rubber 2k kowace 1akan 100 —Leda 200 —Vanillah 100 Na kashe gaba daya 5800 na saida kowani pack 1 akan naira 600 gama daya kudin 6200 saina cute kudin da na kashe 5800 sauran ya zama 6200 kinga zaki iya fara sana taki da shi rubber==6200 #VoiceEffects #bussinessidea #chefasmas #fyppppppppppppppppppppppp #alawanmadara
Asma’u Adamu Saleh
Region: NG
Tuesday 06 October 2026 12:05:43 GMT
Music
Download
Comments
Dubu’s Kitchen | Kaduna Snacks :
Baki sa kudin gas, data and labour bah
2026-10-08 11:12:58
3
Saddika Sale :
dan Allah waca kalar madara tafi yi?
2026-10-06 22:26:05
1
maman jannat🥰 :
shuga saiyayiyisanyi koda zafin sa akesawa
2026-10-11 18:54:49
1
Mrs Zulaihatu Mustapha :
Masha Allah, Amma ni inayi banasamu riba
2026-10-10 09:16:01
2
AUTAN UMMERH :
kwata shine Rabin kilo?
2026-10-07 08:09:58
0
shoes_wholesale_supplier :
ma sha Allah
2026-10-25 19:36:00
0
Hauwakulu❤️🩹 :
Allah ya saka da alkairi
2026-10-07 17:43:18
1
Just me!! :
Ribsar batayi yawa ba
2026-10-08 14:35:52
1
aminaxwduph :
next
2026-10-07 12:47:55
1
maman jannat🥰 :
Allah yakawo kasuwa Mai albarka
2026-10-11 18:53:02
0
Mohamed :
❤️
2026-10-08 07:11:43
1
Fashola :
💯💯💯
2026-10-06 13:20:19
1
Zara baby shop Kano :
🥰🥰🥰
2026-10-06 19:15:35
1
Asma’u Adamu Saleh :
❤️❤️❤️
2026-10-06 12:13:59
0
Asma’u Adamu Saleh :
🥰🥰🥰
2026-10-06 12:14:02
0
maratussaliha 😍 :
ni damuwata rashin jari inasan zan fara sanaa Amma banda jari 🥺😭
2026-10-17 15:55:01
0
Mrs Haroona🌹 :
asai turaren huta da humra masu kamshi
2026-10-24 06:55:29
0
To see more videos from user @chefasmas, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.