bashar Muna ganin girmanka shi Allah yasani dun Allah kabar tallar A P C
2026-10-08 16:27:29
0
Dr Aisha Silame :
Allah Yakara Daukaka jigo
2026-10-06 17:05:56
0
A_B_J @@@ :
mudai alhmdllh muna cikin wadanda aka dauka aiki kuma ta sanadiyyar wannan jagoran namu kuma magajinmu alh bashar abubakar black allah ya qara yimai jagora