gaskiyane wan,nan wato ita mutuwa tamkar farkon barci ce babu wanda yake sanin yaushe yake daukar sa sai yafarka yaga yatashi batare sanin yaushe yatafi dashiba kai shi dan adam akoda yaushe yana cikin tarko ya Allah kasa karshen mu yafi farkon mu kyau badan muba sai dan rahamar ka daman itace zata fiddamu ba Aikin muba dan abban fadima mai zaratan sahabbai 4 wato. Muhammadur,rasulullah S.A.W wan,nan mai sunan bin,sa badanasani wlh akoda yaushe ina bayansa saboda naga hakan shine solution dan uwa shin kaima kana bayansa yahuri dani da dogon rubutu Allah Kasa mudace ameen summa ameen yarab