Toh wanne mataki mutum zai doka idan anyi maka Aski?
2026-10-07 11:30:29
11
@K BROWN :
takwarana kuma rank mate
2026-10-06 20:34:40
43
Abdoul Karim Yahaya :
In suna collaboration da Hisba sai suma
2026-10-07 12:20:30
1
zee bebi :
gaskiya ma aikata sunlalace da corruption[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-06 21:33:28
2
Bn malik :
Kai jamaà kaga wani Dan sanda mutumin kirki zako nagama lfy in sha Allah
2026-10-07 07:58:51
20
Ishaq Salisu :
wlh mukula da sallah akan lokaci
2026-10-07 09:05:56
29
MANCY. BOY1892 :
Allah yakara lafiya da nisan kwana
2026-10-06 15:06:55
38
Nagoryours :
Yawwa malan kamal muna godiya. Amman malan kamal idan akaxo Amun askin wajan na kare kaina sai aka sama matsala na bugama shi wanda zaimun aski huka sai ya mutu to ni yanxu menene hukunci na
2026-10-07 13:01:45
7
kabiru=ando :
god go bless you
2026-10-06 19:04:36
4
muniru Adamu :
allah yakarama annabidaraja
2026-10-07 12:27:09
7
STAR BOII💥🧑 :
sorry my uncle
Abdulwahab Bashir
bright future science Academy
2026-10-07 13:27:08
3
zazu fancy VOA 🇮🇷 :
Nice officer
2026-10-07 11:02:22
1
ibrahim :
Wallh mukula DASALLAH akan lokace ⏰❤️🙏
2026-10-06 17:23:13
15
Mahadi Sulaiman :
Allah ya kara lpy
2026-10-06 16:32:54
7
Bashir [B Y H ] Balan :
dole ma nayi saved din Vedion Nan don yazama evidence
2026-10-06 21:34:58
5
khamal mangafi :
wllh sun taba yimin duka sosae sbd an karbemin kudi kuma anyimin aski nacewa driver ban yafe mashi bah
shine fah ya tsaya ka fara hayaniya suka tambaya meya faru ya fada masu suka dinga duka na da gora ni kuma nace wllh ban yafe masu ba