1) Assalama alaikum ahladdiyari minal mu,uminina wal muslimina wa,inna insha Allahu bikum lahikun As ahlallahulana walakumul afiya
(2) Allahumma gafirlahu warahamhu wa afihim wa afu anhum.
(3) Allahumma gafirliummi waramha wa nawwir kabraha waja alha min ahlil
jannah
2026-10-06 20:08:50
7
sagiru :
الله اکبر
2026-10-06 15:41:05
3
fadlekhair🇸🇦🇳🇬 :
menene hukuncin shiga maƙabarta da takalmi?
2026-10-06 15:36:32
3
F!💋 :
Da duk ran jumma’a nake zuwa amma yanzu duk bayan sati biyu nake zuwa Allah yajikan mamah na da babah na Allah yajikan duk Wanda suka rigamu gidan Gaskiya Ameen ya Hayyu ya Qayyum 🤲🏻🥹😭💔
2026-10-06 18:34:22
5
Aisha awal Aisha awal :
Allah ya jikan musulmai da rahama
2026-10-06 14:08:37
13
jameel Dan innah :
ynxu shekara 5 da rasuwar mahaifiyata 😭 na kasance ina zuwa lokaci zuwa lokaci Amma ynxu Sama da shekara Daya banje wajenta ba😭😭😭
2026-10-06 15:55:32
1
majitaba Suleman :
Allah ya saka da alheri malan
2026-10-06 18:15:59
1
Halee Uba :
Dun Allah ziyartar miji da addu'an akan miji fah
2026-10-06 19:00:47
0
Ibrahim Ali Ibrah :
ok
2026-10-06 15:50:01
2
Yusuf Ahmad :
ubangiji ya gafarta mana gabadaya Musulmi
2026-10-06 17:05:53
2
AB DUL LA HI DAY YA BU :
allahu akbar
2026-10-06 15:35:14
2
omu Ayaan :
Ubangiji Allah yajikanka da Rahama baba
2026-10-06 17:39:58
2
sani_prive :
Allah yasa mucika da Imani
2026-10-06 16:18:32
2
abmf900 :
Allah kajikan Mahaifiyata kamata Rahma ka haskaka cikin kabarinta Allah ka sanyata daga cikin yan Aljannah
2026-10-06 17:58:58
2
Umar_SMJ :
Tob Malan Dan Allah Adinga Rubuta Addu'ar A COMMENT SECTIONS
2026-10-06 16:56:08
0
Abdulmalik Muhammad Ibrahim :
Allah ya jikan su da rahama 🤲😭
2026-10-06 15:49:03
1
MOUSTAFA YARO🇳🇪 :
Allah yajikanmusulma
2026-10-06 17:47:43
1
To see more videos from user @albaniyassalafiy, please go to the Tikwm
homepage.